Wata Sabuwa: Wallahi akwai aya a Qur’ani wadda idan barawo na binka a mota ka karantata, man fetur din dake cikin motarsa zai dawo motarka, motar barawon ta tsaya>>Inji Wannan malamin daya fito daga yankin Yarbawa
Wannan malamin daga yankin Yarbawa ya dauki hankula bayan ikirarin da yayi.
Yace wai akwai wata aya a Qur'ani wadda idan kana cikin mota barayi na binka a baya, idan ka karantata man fetur din dake cikin motar barayin zai dawo cikin motarka.
Yace shi ya gwada.
https://twitter.com/i/status/2029094224193327345








