Kalli Bidiyon: Irin wulakancin da akawa ‘yan kwallon kasar Senegal a kasar Amurka, an rika musu bincike kamar wasu rikakkun masu laifi
A wani Bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta an ga irin binciken da akewa tawagar 'yan kwallon kasar Senegal a dilin jirgin kasar Amirka.
'Yan kwallon da suka je buga wasan gasar cin kofin Duniya ta World Cup an gansu ana musu bincike na kwakwaf wanda ya jawo Allah wadai.
A lokaci guda kuma an ga irin tarbar karamci da akawa 'yan kwallon kasar Mexico.
https://twitter.com/i/status/2064259200864113100








