Kalli Bidiyon: Nifa da naje Zamfara, Abinda na gani shi na fada>>Inji Usman wanda yaje ya je dajin Zamfara yaga Matawalle ya magance matsalar tsaro
Tauraron Tiktok, Usman wanda ya jawo cece-kuce bayan da ya ce ya je Zamfara ya tarar Matawalle ya magance tsalar tsaro ya fito yayi karin bayani.
Yace shifa yana maganane akan nangaren da ya je a jihar ta zamfara ba duka jihar ba.
Yace watakila masu masa raddi suma abinda suka gani suke fada, hakanan shima abinda ya ganine yake fada.
https://www.tiktok.com/@horonzango/video/7649926177364135186?_r=1&_t=ZS-977GoXijS7j








