Wannan wata matashiya ce da ta yi wata rawar rashin kunya aka gani tanata yawo a kafafen sada zumunta.
Da yawa sun yi mamaki inda suka rika mata fatan shiriya.
https://twitter.com/i/status/2063901386421522611
Wannan matashiyar ta bayyana takaici kan halin maza inda tace yanzu da an hadu kawai sai maza su fara bayyana abinda suke so.
Tace babu sauran mazan aure a Najeriya.
https://twitter.com/i/status/2063755087319572730
An bangi Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke tare da Sanata Orji Uzor Kalu suna taka rawa a wani waje da suka hadu.
Dama dai shi Gwamna Adeleke ya saba yin rawa a bainar jama'a babu ruwansa.
https://twitter.com/i/status/2063957836569178265
An hango Bidiyon iyalan Gwamnan jihar Kebbi a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
https://twitter.com/i/status/2063924165178966360
Rahotanni daga jihar Kani na cewa, an samu baraka a jam'iyyar NDC.
Shugaban jam'iyyar na jihar, Hon. Hussaini Isah Mairiga bisa ga hadin gwiwar shugaban jam'iyyar na kasa, Seriake Dickson ne suka fitar da sabon tsarin raba mukaman 'yan takarar jam'iyyar Inda aka baiwa Kwankwasiyya kaso 60, aka baiwa sauran bangarori kaso 40.
A cewarsu, haka ne alkawarin da aka yi ba yanda a yanzu Kwankwasiyya ta dauke duk wani mukamin takara a jihar ba.
Saidai Rahotanni sun ce Kwankwaso yayi barazanar ficewa daga jam'iyyar muddin aka ce za'a yi amfani da wannan tsarin.
canje-canjen sa aka yi sune kamar haka:
Barrister Isma’il Idris Sani – Kumbotso
Nasiru Ali Ahmed – Nassarawa
Kabiru Ishaq Sa’id – Kano Municipal
Barrister Dayyabu Jamilu Ibrahim – Doguwa/Tudun Wada
Muhammad Hamisu...
Wasu matasa daga Kudancin Najeriya sun dauki hankula inda aka gansu suna zanga-zanga inda suke nuna cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da iyalansa na da hannu a matsalar tsaro.
Wasu dai sun rika bayyana cewa ya kamata a kama matasan a hukuntasu saboda batawa shugaban kasa suna.
https://twitter.com/i/status/2063294377108152490
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya bayyana cewa, Fastoci da masu magungunan gargajiya dake ikirarin warkar da mutane.
Su zo ya kaisu Asibiti dan su warkar da marasa lafiya indai da gaske suke.
Lamarin ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta.
https://twitter.com/i/status/2063628475303436369
An ga mata ma'ikatan coci na rawa inda suke juya mazaunansu.
Rawar ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda Koristoci da yawa suke cewa zasu fara zuwa cocin
https://twitter.com/i/status/2063678562553540670