Kalli Bidiyon: Gfresh Al-amin yayi sabon Aure a jihar Gombe
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya yi sabon aure a jihar Gombe.
Ya auri wata me suna Maryam Mimi.
A Bidiyon da suka watsu a kafafen sada zumunta an ganshi tare da abokansa irin su Aminu J. Town suna bayyana cewa gasu a Gombe za'a daura aurensa.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7580471578715065608?_t=ZS-91yoNJiqOPY&_r=1
https://www.tiktok.com/@ib.exclusive/video/7580460474119064853?_t=ZS-91yotWITCOP&_r=1








