Kalli Bidiyon: Wannan matashin dake ikirarin shi dan Dariqane ya kwankwadi Qiya inda yace dan Rigi-Rigi ya sha
Wannan wani matashi ne dake ikirarin Dariqa inda ya kwankwadi Giya yace dan marigayi, Rigi-Rigi ya sha.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya dauki hankula sosai.
Sannan kuma yayi ikirarin cewa, wai Rigi-Rigi bai rasu ba.
https://www.tiktok.com/@mdaawe24tv/video/7602172306474994952?_r=1&_t=ZS-93bdHG6dHiz








