Monday, June 29
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Cikakken Bidiyon Gwamnan Kano ya bayyana inda aka ga ashe ba kwanuka yake bayarwa tallafi ba gidan marayu yaje shine dan ya nuna kauna garesu yake raba musu kwanuka dan su je a zuba musu abinci

Cikakken Bidiyon Gwamnan Kano ya bayyana inda aka ga ashe ba kwanuka yake bayarwa tallafi ba gidan marayu yaje shine dan ya nuna kauna garesu yake raba musu kwanuka dan su je a zuba musu abinci

Duk Labarai
Bidiyon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana raba kwanuka ya karade kafafen sada zumunta. An yi zargin yana raba kwanukanne a matsayin tallafi ga wadanda yake baiwa wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai ake cewa akwai rashin kyautawa game da hakan. Saidai cikakken Bidiyon ya bayyana inda aka ganshi ashe yana basu kwanukanne su je a zuba musu Abinci. https://twitter.com/i/status/2062102904178098580
Kalli Bidiyon: Yanda Aisha Yesufu ta je tanawa shuwagabannin NDC jaraba saboda bata samu tikitin takarar sanata ba

Kalli Bidiyon: Yanda Aisha Yesufu ta je tanawa shuwagabannin NDC jaraba saboda bata samu tikitin takarar sanata ba

Duk Labarai
' Yar Gwagwarmaya, Aisha Yesufu ta dauki hankula bayan da aka ga wani Bidiyon ta da ta je ofishin jam'iyyar NDC tana musu masifa. Ta yi hakanne saboda an hanata tikitin tsayawa takarar sanata a Abuja. A cikin wadanda takewa jarabar, Hadda shugaban jam'iyyar, Seriake Dickson. https://twitter.com/i/status/2062235953578520695
Matashiya ‘yar Shekaru 19 ta kawo min karan iyayenta cewa duk abinda suke na ma’amalar aure da dare tana jinsu, itama har ta fara jin tana so>>Inji Sumshe

Matashiya ‘yar Shekaru 19 ta kawo min karan iyayenta cewa duk abinda suke na ma’amalar aure da dare tana jinsu, itama har ta fara jin tana so>>Inji Sumshe

Duk Labarai
Tauraruwar me sayar da kayan mata a kafafen sada Zumunta wadda ake kira da sumshe ta bayyana cewa, wata yarinya me shekaru 19 ta kawo mata korafi. Tace yarinyar tace duk abinda iyayenta suke na ma'amalar aure da dare tana jinsu. Tace kuma ha ta fara jin itama tana son a mata. Tace tana kira ga iyaye su kiyaye. https://www.tiktok.com/@sumshey_kayan_mata/video/7646764420164635925?_r=1&_t=ZS-96u1vQMM4zE
Kalli Bidiyon: A gabana Gfresh yaso in Marke amma Zarmalulunsa yaki tashi>>Inji Babiana

Kalli Bidiyon: A gabana Gfresh yaso in Marke amma Zarmalulunsa yaki tashi>>Inji Babiana

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana cewa tabbas Zarmalulun Garba, Gfresh bata tashi. Tace sai dai da yatsa yake yi. Tace a gabanta yaso yin marke amma Zarmalulunsa yaki mikewa. Ta bayyana hakane a matsayin martani gareshi bayan daya yi Blocking dinta. https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7647075300009905429?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7647075300009905429&source=h5_m&timestamp=1780491290&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=b...
Kalli Bidiyon: A karshe dai tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta Izzar so da tace zata fitar da Hotuna da Bidiyo jikan Sheikh Dahiru Usman ta tona masa asiri kan abinda ya mata ta saki sabon Bidiyon

Fatima Hamza ta Izzar So wadda a baya ta fito tace wata alaka da bata bayyana ba ta shiga tsakaninta da jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi har ya cuceta ta saki sabon Bidiyo. A sabon Bidiyon data saki an ji tana gyara maganar ta inda tace yaron ba jikan Dahiru Usman Bauchi bane, amma ita ya gaya mata cewa shi jikan Shehu ne. Tace ta samu bayani kamar dan abokin malam ne. Tace kuma ko me zai faru bata tsoro. https://www.tiktok.com/@real_fatima_hamza/video/7646862256311094535?_r=1&_t=ZS-96tzevsGS5Y Hutudole ya lura cewa, ta goge tsohon Bidiyon data wallafa inda take cewa jikan Dahiru bauchine yaron.
Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai: Yanda mutanen daji suka tafi da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai: Yanda mutanen daji suka tafi da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

Duk Labarai
Wannan Bidiyon motar kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu ce bayan da mutanen Daji suka tafi da ita. Jama'a sun taru suna ta alhini kuma suna jajanta abinda ya faru suna lekawa cikin motar. Rahotanni sun ce sun tafi da ita da 'ya'yanta 'yan Biyu. https://twitter.com/i/status/2062113654581969149