Monday, June 29
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Bidiyon Yanda sojojin Najeriya 8 suka rigamu gidan gaskiya a fagen daga

Bidiyon Yanda sojojin Najeriya 8 suka rigamu gidan gaskiya a fagen daga

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Borno na cewa sojojin Najeriya 8 ne suka rigamu gidan gaskiya a fafatawar da suka yi da makiya a fagen daga. Bidiyon gawarwakin sojojin sun bayyana a kafafen sada zumunta inda ake ta alhini. Amma saboda Munin Bidiyon ba zamu iya kawo muku shi anan ba. Lamarin dai ya jawo mugane suka ci gaba da kiraye-kirayen ya kamata a kawo karshen matsalar tsaron musamman a Arewa.
Bidiyon Gwanin ban tausai: An ga irin abinda Mutanen daji kewa matan da suke tsare dasu

Bidiyon Gwanin ban tausai: An ga irin abinda Mutanen daji kewa matan da suke tsare dasu

Duk Labarai
Bidiyo ya bayyana na irin abinda Tshàgyèràn Dhàjì kewa matan da suka yi Gqarkuwq dasu. Lamarin dai gwanin ban takaici babu dadin ji babu dadin gani hakanan babu dadin bayar da labari. Da yawa sun ta bayyana bakin cikinsu inda suke cewa da yawan matan idan suka kubuta basu son bayar da labarin abinda ya faru ne saboda kada su zubarwa da kansu mutunci. Hakanan da yawa sun yi kira ga shuwagabanni dasu dauki matakin kawo karshen lamarin.
Kalli Bidiyon: Abu yayi kamari  Babiana ta je gidan Sadiya Haruna dan su yi fada

Kalli Bidiyon: Abu yayi kamari Babiana ta je gidan Sadiya Haruna dan su yi fada

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana cewa, ta je gidan Sadiya Haruna dan su yi fada. An ga Babiana a kofar wani gida inda tace nan ne gidan Sadiya Haruna tace dai ba zata shiga ciki ba amma tana jiran Sadiya Haruna ta fito su yi fada. Saidai Sadiyar bata fito ba. https://www.tiktok.com/@mairoo46/video/7647879548385643796?_r=1&_t=ZS-96y3YaF37yO https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7648009640965360917?_r=1&_t=ZS-96y3qWPACbk
Kalli Bidiyon: Bayan da Babiana tace ta samu Update din Gfresh, Gfresh din ya bayyana wanda ya ci amanarsa ya fitar da Update din

Kalli Bidiyon: Bayan da Babiana tace ta samu Update din Gfresh, Gfresh din ya bayyana wanda ya ci amanarsa ya fitar da Update din

Duk Labarai
A dazu ne dai Babiana ta fito tace ta na da update din Gfresh inda tace wanine ya tura mata. Babiana ta bayyana hakane a wani Bidiyo data dora a shafinta inda take wa Gfresh raddi kan maganar da yayi akan update din ta daya fita. Saidai a martaninsa, Gfresh ya bayyana cewa idan sai sa gaskene Babiana na da update dinsa, to ba shakakka matarsa ce ta fitar dashi. Yace yanzu haka matar tasa Maryam Nicki Minaj na tare da Babiana inda ya bayyana mamaki game da hakan https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7648002691586657554?_r=1&_t=ZS-96y0c5a7pgq
Kalli Bidiyon: Duk wanda ya tashi a Pantami, yasan a gidanmu aka fara sa wutar Lantarki>>Inji Farfesa Sheikh Hon Isa Ali Pantami

Kalli Bidiyon: Duk wanda ya tashi a Pantami, yasan a gidanmu aka fara sa wutar Lantarki>>Inji Farfesa Sheikh Hon Isa Ali Pantami

Duk Labarai
Babban Malamin Addinin Islama Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa duk wanda ya tashi a Pantami yasan a cikin gidansu aka fara saa wutar Lantarki. Malam ya bayyana yanda mahaifinsa yayi kokarin saka wutar a wani audio dake yawo a kafafen sada zumunta. https://www.tiktok.com/@mohdmubibr1/photo/7647629932734074132?_r=1&_t=ZS-96wx0IqdVsy
Kalli Bidiyon: Shehu yakan shaki Kamshim Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Farfesa Maqari

Kalli Bidiyon: Shehu yakan shaki Kamshim Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Farfesa Maqari

Duk Labarai
Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, Shehu Inyas yakan shagi kamshin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayin da suke ganawa. Ya bayyana hakane a wani karatunsa inda yake cewa, Shehu yace akwai wani gari a kusa da garinsu da ke da kyawawan 'yan mata amma basu taba daukar hankalinsa ba. Saboda Manzon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kwashe komai na tare dashi. https://www.tiktok.com/@zubairuabdullahi77/video/7646957542790204692?_r=1&_t=ZS-96wvSgf1BwL
Kalli Bidiyon: Na samo Muku Update din Gfresh>>Inji Babiana

Kalli Bidiyon: Na samo Muku Update din Gfresh>>Inji Babiana

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana cewa, ta samo Update din abokinta, Gfresh Al-amin. Ta bayyana hakane a wani Bidiyo da ta saki inda ta bayyana yanda update din yake. Rikicin Babiana da Gfresh ya farane bayan da Update dinta ya fita, ya kafeta yayi magana akanta. Ta mayar masa da martani amma ya yi Blocking dinsa. https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7647545483119873301?_r=1&_t=ZS-96wu8adly6u