Ganin Shugaba Tinubu sanye sa Agogon Naira Miliyan 387 ya jawo cece-kuce
An ga shugaba Tinubu da Agogo wadda akawa farashin Dala $270,000 kwatankwacin Naira Miliyan 387 kenan.
An ga shugaba Tinubu da wannan agogon ne a wajan taron Eyo Festival da aka yi a Legas.
https://twitter.com/instablog9ja/status/2005648258459451883?t=nOPXcThSTqMJoEF2dNQmaQ&s=19








