Rahotanni sun ce yawan mutanen da suka taru a wajan kallon Nuna Kofin Premier League da Arsenal ta yi ba’a taba samun irin haka ba a Tarihin Kwallo a Duniya
Rahotanni sun ce mutanen da suka fito kallon Kofin Premier League da Arsenal ta nuna yau a Landan, shine mafi girma irin sa da aka taba gani a Tarihin Kwallo a Duniya.
Dubban mutanene daga ciki da kuma wajen Ingilar suka je kallon nuna kofin wanda Arsenal ta shafe shekaru masu yawa bata dauka ba.
https://twitter.com/i/status/2061160516408508752








