Monday, June 29
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: A karshe dai tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hamza ta Izzar so da tace zata fitar da Hotuna da Bidiyo jikan Sheikh Dahiru Usman ta tona masa asiri kan abinda ya mata ta saki sabon Bidiyon

Duk Labarai
Fatima Hamza ta Izzar So wadda a baya ta fito tace wata alaka da bata bayyana ba ta shiga tsakaninta da jikan Sheikh Dahiru Usman Bauchi har ya cuceta ta saki sabon Bidiyo. A sabon Bidiyon data saki an ji tana gyara maganar ta inda tace yaron ba jikan Dahiru Usman Bauchi bane, amma ita ya gaya mata cewa shi jikan Shehu ne. Tace ta samu bayani kamar dan abokin malam ne. Tace kuma ko me zai faru bata tsoro. https://www.tiktok.com/@real_fatima_hamza/video/7646862256311094535?_r=1&_t=ZS-96tzevsGS5Y Hutudole ya lura cewa, ta goge tsohon Bidiyon data wallafa inda take cewa jikan Dahiru bauchine yaron.
Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai: Yanda mutanen daji suka tafi da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai: Yanda mutanen daji suka tafi da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

Duk Labarai
Wannan Bidiyon motar kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu ce bayan da mutanen Daji suka tafi da ita. Jama'a sun taru suna ta alhini kuma suna jajanta abinda ya faru suna lekawa cikin motar. Rahotanni sun ce sun tafi da ita da 'ya'yanta 'yan Biyu. https://twitter.com/i/status/2062113654581969149
Kalli Bidiyon: Addu’a bata karbuwa, da Addu’a tana karbuwa da matsalar tsaron Najeriya ta kare>>Inji Soja Boy

Kalli Bidiyon: Addu’a bata karbuwa, da Addu’a tana karbuwa da matsalar tsaron Najeriya ta kare>>Inji Soja Boy

Duk Labarai
Tauraron Mawaki, Soja Boy ya bayyana cewa Addu'a bata karbuwa da addu'a tana karbuwa da matsalar Najeriya ta zo karshe. Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok inda yace da Addu'a na aiki da kayi kudi, saboda tun yaushe kake rokon Allah ya baka kudi amma har yanzu baka yi kudin ba? Soja Boy dai ya bayyana cewa aiki ake tashi a yi Tukuru kuma babu kasar data gyaru ta hanyar yin Addu'a. https://www.tiktok.com/@northysite/video/7647096546672119061?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7647096546672119061&source=h5_m&timestamp=1780478899&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_...
Kalli Bidiyon: Gfresh yana Live da matan aure yana sawa su rika tashi suna rawa>>Iniji Amininsa, Mustin Besty

Kalli Bidiyon: Gfresh yana Live da matan aure yana sawa su rika tashi suna rawa>>Iniji Amininsa, Mustin Besty

Duk Labarai
Abokin Gfresh, Mustin Besty ya bayyana cewa, Gfresh Al-amin na yin live da matan aure da dare yana sawa su tashi su rika rawa. Ya bayyana cewa yawanci matan da yafi sawa su yi rawa irin wadanda mazansu ke da mata fiye da daya ko biyu na. Ya bayyana hakane inda yake sukar masu cewa an kashewa Gfresh Aure. https://www.tiktok.com/@mistinbestie/video/7646899782375443732?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7646899782375443732&source=h5_m&timestamp=1780473909&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&...
Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Karishna tayi karin bayani kan rahoton dae cewa, Shugaba Tinubu ya aureta

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Karishna tayi karin bayani kan rahoton dae cewa, Shugaba Tinubu ya aureta

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Krishna ta bayyana cewa karya aka mata, bata ce Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aureta ba. Tace wani ne a cikin gwamnatinsa ya aureta kuma ma bata bayyana sunansa ba. Tace mutane su sake zuwa su saurari hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita. https://www.tiktok.com/@the__pash/video/7646495783314902279?_r=1&_t=ZS-96t1DsrZv7v
Kalli Bidiyon: Za’a yi jana’izar dan Arsenal da ya rigamu gidan gaskiya sanadiyyar rashin nasarar Kungiyar a wasan karshe na gasar Champions League

Kalli Bidiyon: Za’a yi jana’izar dan Arsenal da ya rigamu gidan gaskiya sanadiyyar rashin nasarar Kungiyar a wasan karshe na gasar Champions League

Duk Labarai
Wannan wani dan Najeriya ne daga kudancin kasar wanda dan Arsenal ne da ya rigamu gidan gaskiya saboda damuwar rashin nasarar Kungiyar a gasar cin kofin Champions League. Rahotanni sun ce hana kallon wasan, a daidai inda PSG suka rama kwallon da Arsenal ta cisu ne ya yanke jiki ya fadi, kuma tafiyar kenan. https://twitter.com/i/status/2061372177866190880