Bayani Dalla-Dalla: Karanta Kabakin Alherin da Gwamnatin tarayya zata rikawa iyalin Buhari, Za’a rika biyan A’isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata amma daga ranar data sake yin aure shikenan za’a daina biyanta, Ji sauran Abubuwan da za’a musu
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Bayanai sun fito kan abubuwan da gwamnatin tarayya zata yiwa iyalan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan da ya rasu.
Rahoton yace za'a rika biyan matarsa watau Hajiya A'isha Buhari Naira Dubu dari uku da hamsin duk wata.
Sannan bayan wata 3 za'a rika biyan su Naira 250,000 dan kula da bukatunsu da kudin makarantar yara.
Hakanan duk bayan watanni 3 za'a rika ba iyalan nasa Naira 250,000 a matsayin alawus.
Hakanan kuma za'a biya musu ...








