Kalli Bidiyon: An taba gayyata ta kasar Amurka a watan Janairu lokacin ana sanyi, ni kuma bana son sanyi, sai na gayawa Allah cewa a canja yanayin zuwa zafi, sai Allah ya ya aka fara zafi>>Inji Fasto Adeboye
Malamin Kirista, Fasto Adeboye ya bayyana cewa an taba gayyatarsa zuwa kasar Amurka a watan janairu lokacin ana sanyi.
Yace amma gashi shi baya son sayi, sai ya gayawa Allah cewa a canja yanayin zuwa zafi kuma sai Allah ya canja zuwa Zafi.
Yace yana gama abinda yake ya dawo Najeriya sai aka ci gaba da sanyi a Amurkar.
https://twitter.com/oluwa_crystal/status/2003408127081808231?t=wAL-5yd8ZfYWKLcfBmcRGQ&s=19








