Kalli Bidiyon: Yanda Kwankwaso ya samu tarba me kyau a jihar Rivers bayan Sallar Juma’a a yau
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi Sallar Juma'a yau a Jihar Rivers.
Kuma daruruwan mutanene suka taru inda suka nuna murna da ganinsa.
https://twitter.com/NigeriaStories/status/2095913030898823219





