Kalli Bidiyon: Dankareriyar motar da shugaban kasa ya baiwa Abake kyauta
Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga Tauraron fina-finan Hausa, Dady Hikima wanda aka fi sani da Abale da abokan aikinsa suna tayashi murnar motar da akace Tinubu ya bashi kyauta.
A Bidiyon an ji yanawa shugaban kasa godiya yana kuma tabbatar da goyon bayansa gareshi.
https://www.tiktok.com/@dadi.hikima28/video/7614364292447489288?_r=1&_t=ZS-94XQQg5RTij
Yayin da wasu suka yaba, wasu kuwa Allah wadai da hakan suka yi.








