Kalli Bidiyon: Allah Sarki, an bata aikin dafa abincin biki, shine ta yi kuskuren dafashi ba ranar Bikin ba, tana ta rokon a zo a siya
Wannan wata me dafa abinci ce da ta yi kuskuren dafa abincin biki da aka bata ta yi ba ranar Bikin ba.
Ta bayyana cewa, tana rokon dan Allah a zo a siya abincin.
https://twitter.com/i/status/2048610095622144475








