Tuesday, June 30
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Mata da basu da mazaunai suna ta damuna wai in daina saka Wando saboda suna min Hassada Allah ya min Manyan mazaunai>>Inji Maryam

Kalli Bidiyon: Mata da basu da mazaunai suna ta damuna wai in daina saka Wando saboda suna min Hassada Allah ya min Manyan mazaunai>>Inji Maryam

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok me aikin wanke gidaje da kaya ta bayyana cewa, wasu mata dake mata hassada da mazaunan da Allah ya bata suna ta damunta ta daina saka wando. Saidai tace Hassada ce da bain ciki tace kuma dole ta ria saka wando saboda yanayin aikinta. Ta bayyana cewa ita sana'a take su kuma matan dake mata magana sun zama 'yan Hassada. https://www.tiktok.com/@mba_cleaningandlaundry/video/7625619921166208274?_r=1&_t=ZS-95q0yxU1AED
Kalli Bidiyon: Wannan kanina ne uwarmu daya uban mu daya, amma yana shan kallo, babu abinda bai gani ba a jikina ni da kawayena, bamu jin kunya a gabansa muke canja kaya

Kalli Bidiyon: Wannan kanina ne uwarmu daya uban mu daya, amma yana shan kallo, babu abinda bai gani ba a jikina ni da kawayena, bamu jin kunya a gabansa muke canja kaya

Duk Labarai
Wannan wata budurwa ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan data nuna kaninta uwa daya uba daya tace babu abinda bai gani ba a jikinta ita da kawayenta. Tace a gabanshi suke canja kaya basa jin Kunya. Da yawa dai sun yi Allah wadai da ita inda suka ce hakan bai dace ba suna lalata masa tarbiyya. https://twitter.com/i/status/2047651559815729391
Wannan wasu Kiristoci ne da aka kama sun yiwa wani me gari aika-aika a jihar Filato, da farko dai an zargi Fulanine suka yi ta’asar

Wannan wasu Kiristoci ne da aka kama sun yiwa wani me gari aika-aika a jihar Filato, da farko dai an zargi Fulanine suka yi ta’asar

Duk Labarai
Wannan wasu Kiristoci ne da aka kama sun yiwa me garin Kwallak a jihar Filato aika-aika, suka aikashi ga mahaliccinsa. Da farko dai an yi zargin cewa, Fulanine suka yi wannan ta'asar amma da dubu ta cika an gane Kiristoci ne 'yan garin. Nan take dai matasa suma suka aiwatar musu da irin abinda sukawa me garin. https://twitter.com/i/status/2047954397779407014
Da Duminsa: Jam’iyyar ADC ta bayyana wata Mugunta da APC ta shirya mata

Da Duminsa: Jam’iyyar ADC ta bayyana wata Mugunta da APC ta shirya mata

Duk Labarai
Jam'iyyar ADC tace a taron da take a jihar Oyo, jam'iyyar APC ta shirya mata wata Mugunta. Ta bayyana hakane ta bakin me magana da yawunta, Bolaji Abdullahi inda tace ta bankado muguntar ta APC ta yunkurin hanata taron nata. Saidai ADC tace wannan ba zai hana ta ci gaba da gudanar da ayyukanta ba dan tasan 'yan Najeriya na tare da ita. https://twitter.com/i/status/2047910299613737336