Kalli Bidiyon: Malam Abuja ba Kano bace, Wike ya gayawa Sanata Ali Ndume bayan da yacewa Wike ya daina korar Almajirai da sauran masu yawo a Abuja
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Sanata Ali Ndume ya ya nemi Ministan baban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike da ya daina kamawa da korar Almajirai da sauran 'yan Asalin Abuja dake yawo a tituna.
Yace maimakon korarsu, kamata yayi Ministan Abujan yayi irin abinda Kano ke yi na samar da wani guri na musamman dan a rika koyawa irin wadannan mutanen sana'a.
Saidai Wike yace hakan ba za yiyu ba dan Abuja ta banbanta da duk wata sauran jihar Najeriya.
https://twitter.com/timmosion/status/1994327842813866034?t=I7...








