Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Mutanen Kano Ban cire kowa ba, baku da amfani dakikaine ku>>Inji Jidda

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok Jidda ta hade kowa da kowa a Kano ta zhagha Ta bayyana cewa bata ga amfanin Hisbah da Malaman Kano ba saboda sun kasa hana kano Festival. Kano Festival dai wani taron shahararru ne da aka shirya inda mawaka da masu taron Barkwanci suka halarta. Matashiyar me suna Jidda tana daya daga cikin wadanda suka halarci wajan. Kuma Rahotanni sun bayyana cewa matasa marasa Tarbiyya sun dakawa 'yan matan da suka je wajan Wawa. Jidda tana daga cikin wadanda aka dakawa wawa inda tace sau biyu tana suma. https://twitter.com/i/status/2089384841871511745

Kalli Bidiyon: Yar Uwar Amani da aka ga tana cewa wani da ake cewa Mijinta ne ya zo ya mata ciki tunda ya zubar da wancan

Duk Labarai
An ga Bidiyon 'yar uwar Amani, Tsohuwar Budurwar Bilal Villa tana cewa wani yazi ya mata ciki. A Bidiyon an ji tana cewa tunda ya zubar da wancan ya zo ya mata wani cikin. Saidai Rahotanni sun bayyana cewa, mijintane. Abin tambaya shine idan mijintane, wa ya futar da Bidiyon tunda shine da kansa yake daukar Bidiyon. https://www.tiktok.com/@mr.unknownne/video/7675016771862039829?_r=1&_t=ZS-98xk9YbINap

Kalli Bidiyon: Yanda Jami’an tsaro suka kama Tauraruwar Tiktok Sarah Love tana ta kuka a tsare

Duk Labarai
An hangi Tauraruwar Tiktok Sarah Love A daure a wajan jami'an tsaro tana ta kuka. A wani Bidiyo na daban an ga tana ta rokon wata data sakata ta zagi wata data zo ta fitar da ita. Rahotan yace watace dake fada da wata can tasa Sarah Love ta yi Bidiyo tana zagin waccan da suke fadan. https://www.tiktok.com/@mr.unknownne/video/7675016771862039829?_r=1&_t=ZS-98xiYO6fqhr

Kalli Bidiyon: Yanda aka kara kama wani Malamin jami’a da dalibarsa

Duk Labarai
Wannan wani malamin jami'ar Dennis Osadebey ne dake jihar Delta da aka kama yana shirin aikata abinda bai kamata ba da dalibarsa. Bayan da ya nunawa dalibar tasa abinda yake so. Ta amince masa, inda suka ajiye inda zasu hadu, ashe ta hada baki da dauran dalibai 'yan uwanta. Sai da suka bari ya cire kaya sannan suka fito, a Bidiyon an ganshi da wandonsa a hannu. Daliban sun saka masa waka suka ce ya taka rawa. https://twitter.com/i/status/2088087067666337812 Wasu dai sun yaba da wannan hukunci inda wasu kuma ke Allah wadai dashi.