Wannan wani matashin Najeriya ne da ya auro tsohuwar baturiya.
Matashin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga ya kaiwa iyayensa matar dan su gana.
Wannan wata halittace da turawa suka gano daga karkashin ruwa wadda ba'a taba ganin irin ta ba.
halittar dai ta baiwa mutane mamaki gata kuma da ban tsoro.
Saidai Muce Allah me iko.
Bidiyon wani biki da ya wakana ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga mahaifi yana gayawa mijin diyarsa cewa ba lallai bane sai matarsa ta masa girki ba.
https://www.youtube.com/watch?v=-987RYe_ff4
Wasu dai na ganin cewa wannan magana bai kamata ta fito daga bakin mahaifin ba musamman lura da cewa, al'adace mace tawa mijinta girki shi kuma ya fita neman Abinci.
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan Bindiga sun yi garkuwa da wannan matashiyar 'yar bautar me suna Rofiat Lawal.
Rahotanni sun bayyana cewa, an yi garkuwa da itane akan titin Benin-Ore yayin da take dawowa daga Benin dan zuwa inda aka turata aiki.
Rahoton yace wanda suka yi garkuwa da ita na neman Naira Miliyan 20 a matsayin kudin fansa kamin su saketa.
Shugaban masu bautar kasa na jihar Oyo, Odoba Oche ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun sanar da jami'an tsaro sannan yace bai san ko an nemi kudin fansa ba.
Wata mata me suna Coco Bae ta bayyana cewa burinta shine yin lalata da maza daga kowace kasar Duniya.
Matar 'yar kasar Canada dake da shekaru 37 ta bayyana cewa zuwa yanzu ta yi lalata da maza daga kasashe 40 na Duniya.
Daga cikin mazajen da ta yi lalata dasu tace mazan kasar Brazil ne suka fi na kowace kasa kwazo wajan gamsar da mace inda ta bayyana mazan kasar Jamus da cewa au malalatane basu iya gamsar da mace ba.
Tace yanzu burinta shine yin lalata da mazaje daga kasashe 195 na Duniya.
A baya dai matar ta kasance 'yar siyasa ne inda daga baya kuma ta koma harkar sayar da giya da dai sauransu.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, abuta tsakaninsa da Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ta kare.
Malam ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter inda wani yace Uba sanin ya watsar da mutanen da suka hana idanuwansu bacci dan ganin ya zama gwamna.
Saidai El-Rufai ya bayyana cewa, Kansa ya yaudara kuma ya rasa aboki.
Ko da a hirar da aka yi da El-Rufai a gidan talabijin na Arise TV ya bayyana cewa, Shi da Uba Sani da Nuhu Ribadu babu sau...
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mayarwa da tsohon Hadimin shugaban kasa, Reno Omokri martani kan sukar da ya masa.
Omokri bayan da El-Rufai yace Shugaba Tinubu ne yaki bashi mukamin minista ba majalisa ce taki tantanceshi ba, ya cewa El-Rufai yan da hannu a kisan Kiristoci a kudancin kaduna, da kisan 'yan Shi'a a Zaria, sannan ya zargi El-Rufai da yin barazanar kashe Turawa a kuma zagin Annabi Isa(AS).
Saidai a martanin El-Rufai ga Reno Omokri ta shafin X, yace Reno bashi da kunya.
Sannan yace Gwamnatin Tinubu ce ta daukeshi aikin kareta wanda abinda ake bukata wajan yin wannan aiki sun hada da rashin da'a, da rashin Tarbiyya da son yin kudi dare daya.
Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB ya bayyana cewa rashin cika alkawari da tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon yayi na kare rayuwar Inyamurai yasa aka fada yakin basasa.
Ya bayyana hakanne a cikin littafinsa daya rubuta me suna ‘Journey in Service’ inda ya kara da cewa, an rika yiwa Inyamurai kisan kiyashi a Arewa duk da alkawarin da Yakubu Gowon yayi na kare rayuwarsu.
Yace wannan ne yasa Ojukwu a wancan lokacin yace yace bai yadda ba ana cutar jama'arsa.
Yace Tun farko dai Da aka yi juyin mulki Yakubu Gowon ya zama shugaban kasa, Ojukwu yace bai yadda da Yakubu Gowon ya zama shugaban kasa ba saidai Brig Babafemi Ogundipe wanda a wancan lokacin shine soja mafi girman mukami.
Saidai Yakubu Gowon yayi ta kokarin ganin ya hada kan sa inda ya k...
Kotun Magistrate dake Ago Iwoye, a jihar Ogun ta daure wani matashi me suna Adebanjo Segun dan kimanin shekaru 21 saboda satar kaza.
Kakakin Hukumar NSCDC na jihar, Dyke Ogbonnaya ne ya sanar da hakan a wata sanarwa daya fitar ranar Laraba.
Lamarin ya farune ranar Laraba, February 19, 2025 inda aka kama matashi Adebanjo.
Ogbonnaya ya bayyana cewa, Matashin ya taba aikata hakan a watan Disamba na shekarar 2024 amma aka yafe masa da tunanin cewa shine na farko da ya taba aikatawa.
Yace amma a wannan karin an gurfanar dashi a kotu inda kotun ta yanke masa hukuncin daurin watanni 6.
Wata Kungiyar Arewa ta bayyana cewa, Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na son kawo rudani a kasarnan.
Kungiyar me sunan Arewa Think Tank (ATT) ta bayyana cewa Ba gaskiya bane da El-Rufai ke cewa mutanen Arewa na cike da fushi kan mulkin Tinubu, ta kara da cewa, El-Rufai din ne dai ke son kawo rudani kawai.
Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin shugabanta, Muhammad Yakubu da aka yi hira dashi a gidan Talana AIT.
Ya bayyana cewa, lamarin zaben 2027 da El-Rufai ke magana akai yana son shiga hurumin Allah ne inda yace Allah ne kadai yasan waye zai kai shekarar 2027 din.
Ya kuma musanta zargin da El-Rufai yayi na cewa, Nuhu Ribadu na son zama shugaban kasa a shekarar 2031.