Bidiyo: Ji yanda Hadiza Gabon ta kutuntuma zagi bayan da wasu suka gaya mata ba daidai ba
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta mayar da raddi ta hanyar zagi bayan da wasu suka rika tsokanarta ta hanyar yi mata ba'a da jikinta.
Hadiza dai ta saka wani gajeren Bidiyo ne a shafinta na Instagram inda mabiyanta da yawa suka yaba.
Kalli bidiyon anan
Saidai an samu wasu da suka rika mata ba'a da jikinta.
Wata me suna Sadeeka Musa ta bayyanawa Hadiza Gabon cewa, "Inata neman nonuwanki ban gani ba ko ina yaje oho"
Hadiza Dai ta mata martanin cewa "Uwarki na bama tafi bukatarsu"
...








