Kalli Bidiyon: Na hadu da wani Saurayi yace yana sona, Har na amince sai na ganshi da Hular APC nan take nace ban sonsa>>Inji Wannan Budurwar
Wannan wata Budurwa ce data bayyana cewa, ta hadu da wani Saurayi da yace yana sonta.
Tace har ta amince ya fara mata magana sai ta ga hular APC akansa.
Nan take tace bata sonsa.
Da yawa sun yaba mata.
https://twitter.com/i/status/2039835842009522400








