Rashida Mai Sa’a ta jawo cece-kuce bayan cewa duk me sukar dan makullin da take sayarwa matan aure dake hana mazansu neman mata a waje Màzìnàchìnè
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa'a Ta dauki hankula sosai bayan da ta bayyana cewa masu sukar dan makullin da take sayarwa matan aure dake hana mazansu neman mata a waje mazinata ne.
Rashida ta samu Raddi daga masu fadakarwa a kafafen sada zumunta irin su Baffa Hotoro da Dr. Hussain Kano inda suka bayyana abinda take yi da cewa shirkane.
https://www.tiktok.com/@zaidou1taza/video/7598550126881230091?_r=1&_t=ZS-93KuwLDRdVQ
https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7597922764925783352?_r=1&_t=ZS-93KxHaK0AID








