Tuesday, November 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Malam ku sakamu a addu’a, Mun koma Mazynata, Matan Masu kudi da muke karantarwa sai neman mu suke>>Daya daga cikin dalibaina Alarammomi ya gayamin, inji Malam

Malam ku sakamu a addu’a, Mun koma Mazynata, Matan Masu kudi da muke karantarwa sai neman mu suke>>Daya daga cikin dalibaina Alarammomi ya gayamin, inji Malam

Duk Labarai
Malam ya bayyana yanda daya daga cikin dalibansa Alaramma ya rokeshi da ya sakashi a addu'a. Yace dalibin nasa yana zaunene a Abuja kuma yana karantar da daya daga cikin matan manyan mutane na kasarnan. Yace mijin su sai ya tafi yayi wata da watanni bai ganta ba. Yace su kuma idan sun je musu karatu sai su rika nemansu. https://www.tiktok.com/@wakilinarewa2/video/7665274856904133908?_r=1&_t=ZS-98Gjrgq8Nwg
FIFA ta fitar da jadawalin ‘yan wasa 11 da suka fi nuna Bajinta da kwarewa a gasar World Cup da aka kammala

FIFA ta fitar da jadawalin ‘yan wasa 11 da suka fi nuna Bajinta da kwarewa a gasar World Cup da aka kammala

Duk Labarai
Kamar yanda aka saba, FIFA ta bayyana 'yan kwallo 11 da suka fi nuna bajinta da kwarewa a wasan World Cup da aka kammala. Golan kasar Cape Verde watau,Vozinha shine wanda FIFA ta zaba a matsayin golan da yafi kowane gola kokari a gasar da aka kammala. Sannan shine dan kwallo daya tilo daga Afrika daya shiga cikin jerin Gwanayen 'yan kwallon FIFA din na bana. Sauran 'yan kwallon gwanayen FIFA na bana sune Lionel Messi, Kylian Mbappe, Rodri da Jude Bellingham. Ga jadawalinsu kamar haka: GKVozinhaAEL LimassolLBMarc CucurellaChelseaCBDayot UpamecanoBayern MunichCBLisandro MartínezManchester United
Kalli Bidiyon: Wata mata ta sameni tace Malam na aikata babban laifi bansan yanda zanyi ba, ‘ya’yan mijina 2 ba ‘ya’yansa bane>>Malam ya bada Labari

Kalli Bidiyon: Wata mata ta sameni tace Malam na aikata babban laifi bansan yanda zanyi ba, ‘ya’yan mijina 2 ba ‘ya’yansa bane>>Malam ya bada Labari

Duk Labarai
Malam ya bayar da labarin wata mata data masa tambaya inda tace ta aikata babban laifi bata san yanda zata yi ba. Yace ta gaya masa cewa, 'ya'yan Mijinta 2 ba 'ya'yansa bane. Tace kanin Mijinne uban yaran guda biyu kuma bata san yanda zata gaya masa ba. Malam yace ya gaya mata cewa kar ta kuskura ta gayawa mijin. https://www.tiktok.com/@wakilinarewa2/video/7665447088515304725?_r=1&_t=ZS-98GcM7AFaJL Saidai yace ya mata fada sosai akan ta daina. https://www.tiktok.com/@wakilinarewa2/video/7665447088515304725?_r=1&_t=ZS-98GcM7AFaJL
Kalli Bidiyon: Idan kuka ga yawan matan da ke kiran mijina, Gfresh ya je yayi ma’amala dasu zaku yi mamaki>>Sadiya Haruna ta bayyana

Kalli Bidiyon: Idan kuka ga yawan matan da ke kiran mijina, Gfresh ya je yayi ma’amala dasu zaku yi mamaki>>Sadiya Haruna ta bayyana

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa mata da yawane ke kiran Mijinta, Gfresh akan ya je yayi ma'amala dasu kyauta. Ta bayyana hakane a wani Live da aka yi da ita inda ta bayyana irin rayuwar da ta yi a gidan tsohon Mijinta, Best Choice. Ta zargeshi da cewa, Asiri ya mata inda tace sabis ma sai sun hau dutse suke nema dan a kauye ya ajiyeta. Tace sun yi dambe dashi sosai amma ta daku a wajansa. https://www.tiktok.com/@personally39/video/7665475908874063105?_r=1&_t=ZS-98GV4buE5CR
Kalli Bidiyon: Abin Kirkin da Messi yawa wani masoyinsa da yasa ake ta yaba masa

Kalli Bidiyon: Abin Kirkin da Messi yawa wani masoyinsa da yasa ake ta yaba masa

Duk Labarai
Wani Bidiyon Lionel Messi ya dauki hankuka a kafafen sadarwa saboda saukin kan da ya nuna. Yana cikin tafiya a mota an tsayar dashi, sai wani Masoyinsa ya hangoshi a cikin mota ya jefa masa riga da neman ya saka masa hannu. Messi ya dauki rigar ya saka masa hannu sannan ya mika masa. Da yawa sun jinjina masa game da hakan. https://twitter.com/i/status/2079905897057255456
Kalli Bidiyon: Ceton da ake cewa akwai ranar Qiyama, ba gaskiya bane, babu ceto>>Inji Dr. Ismail Zakariyya

Kalli Bidiyon: Ceton da ake cewa akwai ranar Qiyama, ba gaskiya bane, babu ceto>>Inji Dr. Ismail Zakariyya

Duk Labarai
Malam Dr. Ismail Zakariyya ya bayyana cewa ceton da ake gayawa mutane akwai ranar qiyama ba gasiya bane babu ceto. Ya bayyana hakane a wani karatunsa da yayi wanda Bidiyon sa ya karade kafafen sada zumunta. Malam ya kawo hujjojinsa daga cikin Qur'ani. https://www.tiktok.com/@alkashnawi1/video/7665245629135850772?_r=1&_t=ZS-98FkZFoioqH
Wata Sabuwa: Dattiji me shekaru 60 ya rigamu gidan gaskiya a dakin Otal tare da matashiya me shekaru 20 a jihar Jigawa

Wata Sabuwa: Dattiji me shekaru 60 ya rigamu gidan gaskiya a dakin Otal tare da matashiya me shekaru 20 a jihar Jigawa

Duk Labarai
Hukumar 'yansandan jihar Jigawa sun tabbatar da rasuwar wani dattijo me shekaru 60 a Duniya a dakin otal bayan sun shiga shi da Budurwarsa me shekaru 20. Rahotanni sun bayyana cewa, Mutumin ya nemi a kai masa abinci dakin otal dinsa bayan da suka shiga inda aka kai masa saidai ya rika Numfashi sama-sama wanda hakan yasa aka kira 'yansanda. Kakakin 'Yansandan jihar, SP Shi’isu Adam, yace an kai musu korafin lamarin ranar Talata, July 21, 2026, da misalin karfe 12:50 p.m. Yace sun garzaya da dattijon zuwa Asibiti inda acan aka tabbatar da ya rasu. Yace da suka yi bincike sun tarar da wata Budurwa me shekaru 20 da lemu da maganin kara karfin maza a dakin da mutumin ya rasu. Yace a yanzu suna kan binciken matashiyar me shakeru 20 kuma tana basu hadin kai wajan binciken da ake ma...