Kalli Hotun da Bidiyon: Irin kyakkyawar tarbar da Gwamna Abba ya samu a Kano bayan dawowa daga babban taron APC na kasa
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya samu kyakkyawar tarba bayan da ya koma Kano biyo bayan halartar babban taron jam'iyyar APC na kasa da aka yi a Abuja.
Dubun dubatar mutanene suka taru sukawa Abba barka da dawowa
Inda shi kuma ya fito ta saman mota yana amsa gaisuwa.
Wasu rahotanni sun ce har kusan 9 dare Gwamna bai samu shiga gida ba saboda taron jama'a.
https://twitter.com/i/status/2040520731356774667








