Saturday, June 27
Shadow

Duk Labarai

Duk wanda yazo neman aurena sai na duba shi inga idan zai iya gamsar dani, dan ban son sai bayan an yi aure in ga abu dan karami>>Inji Habuba Dorayi

Duk wanda yazo neman aurena sai na duba shi inga idan zai iya gamsar dani, dan ban son sai bayan an yi aure in ga abu dan karami>>Inji Habuba Dorayi

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta bayyana cewa, duk wanda ya je neman aurenta sai da dubashi ta tabbatar Zarmalulun sa zai iya gamsar da ita. Tace saboda bata son sai bayan aure taga abu dan karami ta fara neman a saketa. https://www.tiktok.com/@habibadorayi/video/7651162041427840272?_r=1&_t=ZS-97CSCbPBI4y
Kalli Bidiyon: Ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wai Kawata Hafsat Idris ta kwace min Saurayi>>Inji Shafa Wali

Kalli Bidiyon: Ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wai Kawata Hafsat Idris ta kwace min Saurayi>>Inji Shafa Wali

Duk Labarai
Wata takaddama ta bayyana a kafafen sada zumunta inda akw yada cewa, wai Hafsat Idris ta kwacewa abokiyarta, Shafa Wali Saurayi. Saidai a martaninta, Shafa Wali tace ba gaskiya bane. Tace kaf Najeriya ba ta da daurayi duk wanda yace ita budurwarsa ce karya yake. https://www.tiktok.com/@ashmankad/video/7650968730167430407?_r=1&_t=ZS-97CI4aKYfqR
Kalli Bidiyon: Yanda wani a Kano ya dauko Kilaki ta biya masa bukata da alkawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2

Kalli Bidiyon: Yanda wani a Kano ya dauko Kilaki ta biya masa bukata da alkawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2

Duk Labarai
Wani Bidiyo na wata Kilaki da wani da ya dauketa suka je ta biya masa bukata da alakawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2 ya dauki hankula. A Bidiyon an ganta tana cewa, ba zata yadda ba sai ya cika mata kudinta Sannan anji abokan sana'arta ta ce mishi ya bata kudinta. Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda wasu ke cewa abinda ke kawowa kasarnan karin matsaloli kenan. https://twitter.com/i/status/2065970417018220766
Kalli Bidiyon: Ana ta sukar Sanata Dino Melaye bayan ganin ma’aikacinsa bashi da Naira Dubu 3

Kalli Bidiyon: Ana ta sukar Sanata Dino Melaye bayan ganin ma’aikacinsa bashi da Naira Dubu 3

Duk Labarai
A wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, An ga Sanata Dino Melaye a gidansa yana cewa, ma'aikacinsa a kira me gyara da zaiwa motocinsa sabis. Saidai ma'aikacin yace me gyaran yace sai an bashi kudin mota. Sanata Dino Melaye ya tambaya nawane kudin motar? Inda me aikinsa yace dubu 3 shine ya ciro ya bashi. https://twitter.com/i/status/2065683243446219031 Hakan yasa mutane sukaita mamaki da ganin cewa duk burgar da Dino Melaye ke yi ace ma'aikacinsa ba zai iya magance matsalar Naira dubu 3 ba ba tare da ya tuntubeshi ba wannan abin kunyane.
Kalli Bidiyon: Yanda wani M” a wajan Taro ta kalli Fuskar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yace masa babansa Tinubu shine shugaban kasa mafi Muni a Tarihin Najeriya

Kalli Bidiyon: Yanda wani M” a wajan Taro ta kalli Fuskar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yace masa babansa Tinubu shine shugaban kasa mafi Muni a Tarihin Najeriya

Duk Labarai
Wani MC me suna MC stuns a wajan taro ya kalli dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yace masa mahaifinsa Tinubu shine shugaban masa mafi muni a Tarihin Najeriya. Seyi dai ya daga kai kawai ya kalleshi. Da yawa sun jinjinawa MC din. https://twitter.com/i/status/2065834275233030265
Jadawalin mata 4 da Matar Salim Goje ta Tonawa Asiri wanda suke soyayya da mijin nata suna aika masa da hotunan Tsyràìchy

Jadawalin mata 4 da Matar Salim Goje ta Tonawa Asiri wanda suke soyayya da mijin nata suna aika masa da hotunan Tsyràìchy

Duk Labarai
A fallasar Da Matar Salim Goje, Hafsat Kamal tayi, ta bayyana wasu mata kusan 7 a cikin lamarin na ta. Gasu kamar haka: Akwai Hadiza Gabon: Gabon itace ta fi daukar hankula kasancewarta 'yar fim, a screenshot na chat din da Hafsat ta fitar an ga yanda Gabon da Salim suke musayar kalaman soyayya da turawa juna Bidiyon Tsyràìchy. Ta biyu itace Khadija Darma: Wadda Rahotanni suka ce 'yar jihar Katsina ce kuma matar aure, an ga yanda suke Chat da Salim Goje inda har aka ga ta tura masa Hoton Jikinta ba kaya. Akwai kuma Ummi Jeje: Tana sayar da kayan sawane a kafafen sada zumunta inda take da mabiya sama da dubu 8 a Instagram. Itama an ga ta turawa Salim Hotunanta masu daukar hankika Akwai dayar wadda itama aka ce sunanta Ummi amma ba'a samu cikakken bayani game ...
Kalli Bidiyon: Na gano Laifin Sheikh Jafar Mahmoud Adam a cewar da yayi wai a rika karbar kudin ‘yan siyasa amma kada a zabesu>>Inji Dr. Hussain Kano

Kalli Bidiyon: Na gano Laifin Sheikh Jafar Mahmoud Adam a cewar da yayi wai a rika karbar kudin ‘yan siyasa amma kada a zabesu>>Inji Dr. Hussain Kano

Duk Labarai
Dr. Hussain Kano Ya bayyana cewa ya gano kuskuren Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam. Yace Marigayin ya rika cewa idan 'yan siyasa suka bayar da kudi a karba amma kada a zabesu. Yace hakan kuskurene suna fatan Allah ya gafartawa malam. https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7650635661568986385?_r=1&_t=ZS-97B46LkZpNE