Kalli Bidiyon yanda HISBAH ta kama wani mutum a gidan Qaruwa yana tsaka da abinda bai dace ba
Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta kai samame gidan Qaruwai inda ta kama yawanci 'yan kudu ta mayar dasu garuruwansu.
A yayin samamen an kama wani mutum yayin da ya shiga dakin wata Qaruwa.
A Bidiyon da ya watsu a kafafen sadarwa an ganshi ana ta kokawa dashi a kokarin fitar dashi daga dakin.
https://www.tiktok.com/@y.m.y.ingawa/video/7622732849308781845?_r=1&_t=ZS-9571OKVL3Rp&sp_source=7537614245375297080








