Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda Khàrìn daren jiya ya lhàlàtà gidan wani mutum farar hula da ba ruwansa
Rahotanni daga jihar Kwara na cewa, harin jirgi marar matuki a daren jiya ya lalata gidan wani farar Hula da ba ruwansa.
Hakan na zuwane a yayin da dasafiyar yau Shugaban Amurka ya tabbatar da cewa Amurkar ta kawo Hari Najeriya.
Saidai Amurka tace a Arewa maso yamma ta kawo Hari amma jihar Kwara ba a Arewa maso yamma take ba.
https://twitter.com/secmxx/status/2004460550659756441?t=wqnL9x2dJWW3jfhR-JO2lQ&s=19
https://twitter.com/MrAbuSidiq/status/2004442048993333437?t=uCHRkCjic6tRm4R56M3_GQ&s=19








