Ba nasarar Allah da Annabi kasar Congo ta yi akan mu ba, Sihiri suka mana>>Inji Kocin Najeriya, Éric Chelle bayan Kasar Congo lallasa Najeriya da ci 4-3 wanda hakan ya hana Najeriya kaiwa ga buga gasar cin kofin Duniya ta 2026
A jiyane kasar Congo ta doke Najeriya da ci 4-3 a bugun daga kai sai me tsaron gida(Penalty) bayan wasan su ya kare da 1-1.
Hakan ya hana Najeriya zuwa gasar cin kofin kwallon Duniya da za'a yi a shekarar 2026.
Bayan kammala wasan, Kocin Najeriya, Éric Chelle yace kasar Congo sun rika yin sihiri ne da ruwa.
https://twitter.com/lnstantFoot/status/1990220794530545981?t=OJXacSKUWLMkdtTO663wyA&s=19








