DA DUMI DUMINSA: fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa Sama da mutanen Arewa kimanin Miliyan 60 Suka Nuna goyon Bayan Su ga Shugaban Kasa Bola Tinubu domin ya cigaba da mulki 2027, al’ummar Arewa sama da Miliyan 60 Sun Bayyana Goyan bayan Su ga Tinubu
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa Sama da mutanen Arewa kimanin Miliyan 60 Suka Nuna goyon Bayan Su ga Shugaban Kasa Bola Tinubu domin ya cigaba da mulki 2027, al'ummar Arewa sama da Miliyan 60 Sun Bayyana Goyan bayan Su ga Tinubu.
Fadar shugaban ƙasa tace Sama da Mutanen Arewa Miliyan 60 Sun nuna goyon Bayan Su ga Shugaban Kasa Bola Tinubu, da Wasu da Kungiyoyi ga tuntuba ta matasan Arewa ta wakilta, sun bayyana Goyon bayansu ga Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Sun jaddada cewa "goyon bayansu ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da Sanata Akpabio suna mai cewa "shugabannin biyu daga Kudu sun goyi bayan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da Sanata Ahmad Lawan a matsayin shugaban ƙasa da Shugaban majalisar Dattawa, kuma hakan ya dace a gare mu. don rama wannan gudummawar da suka ba...








