Sunday, November 22
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Wata Matashiya da aka saba gani tana Yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) amma yanzu ta koma wakar Nanaye suna taba juna ita da namiji

Kalli Bidiyon: Wata Matashiya da aka saba gani tana Yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) amma yanzu ta koma wakar Nanaye suna taba juna ita da namiji

Duk Labarai
Wata matashiya me suna sayyada Sakina ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta. Matashiyar dai an santa da yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) inda ma dalili kenan da yasa ake ce mata sayyada Kwatsam sai gata an ganta a Bidiyon wakar nanaye suna comedy ita da wani har suna taba juna. Lamarin ya jawo cece-kuce da zazzafar Muhawara. https://www.tiktok.com/@lil_geey0/video/7667851162527223061?_r=1&_t=ZS-98Rso8Oq6hp
Kalli Bidiyon: Game da Bidiyon dake yawo cewa na halatta auren mutu’a ba gaskiya bane>>Inji Sheikh Aminu Daurawa

Kalli Bidiyon: Game da Bidiyon dake yawo cewa na halatta auren mutu’a ba gaskiya bane>>Inji Sheikh Aminu Daurawa

Duk Labarai
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Aminu Daurawa ya fayyace gaskiya kan Bidiyonsa da ake yadawa cewa wai ya halatta auren mutu'a. Da farko dai yace: Tsokaci kan auran Mutu’a Auren Mut’ah (auren da ake ɗaura shi na wani ƙayyadadden lokaci) mafi yawan malamai na Ahlus-Sunnah sun yi ittifāƙi cewa haramun ne, saboda an halatta shi na ɗan lokaci a farkon Musulunci, sannan Manzon Allah ﷺ ya haramta shi har zuwa Ranar Alƙiyama. Daga cikin hujjojin haramcinsa akwai: Hadisin Sahih Muslim, inda Annabi ﷺ ya ce: “Na taɓa ba ku izinin yin auren mut’ah, amma yanzu Allah Ya haramta shi har zuwa Ranar Alƙiyama.” Hadisin Ali ibn Abi Talib cewa: “Manzon Allah ﷺ ya hana auren mut’ah a ranar Khaibar.” Dalilan haramcinsa Ya saɓa da manufar aure a Musulunci wadda ta ginu k...
Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna da Gfresh suna tsaye tare kawai ta matsa kusa dashi tace ta ji Zarmalulun sa ya Myke

Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna da Gfresh suna tsaye tare kawai ta matsa kusa dashi tace ta ji Zarmalulun sa ya Myke

Duk Labarai
A wani Bidiyo da suka saki a daren yau, An ga Sadiya Haruna da mijinta, Gfresh Al-amin suna raddi kan Bidiyon Tsyràìchy n Sadiya Haruna da aka ce ya fita. Gfresh yace ba matarsa bace. Saidai suna tsaka da magana, Sadiya ta matsa kusa dashi inda tace masa taji Zarmalulunsa ya mike. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7668021927411338504?_r=1&_t=ZS-98RnXxcVklp
Likitan Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya tabbatarwa da ICPC cewa shine ya bayar da takardar da ake zargin ta bogi ce dan a bayar da belin El-Rufai

Likitan Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya tabbatarwa da ICPC cewa shine ya bayar da takardar da ake zargin ta bogi ce dan a bayar da belin El-Rufai

Duk Labarai
Likitan tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, Abubakar Muhammad ya gayawa ICPC cewa shine ya bayar da takardar lafiya da ake takaddama akanta. Likitan yace shine ya ya bayar da takardar amma bayanan dake kan takardar bana bogi bane. ICPC ta yi zargin cewa bayanan dake kan takardar lafiyan na bogi ne kuma an yi hakanne dan a samu bayar da belin malam Nasiru Ahmad El-Rufai. Saidai Likitan yace bayanan dake kan Takardar na gaskiya ne bai saba dokar aikinsa wajan bayar da takardar ba. Yace kuma sun dade tare da malam Nasiru Ahmad El-Rufai tun shekarar 2005, yace ta hannnun matarsa suka san juna.