Kalli Bidiyon: Unguwar data fi kowace Unguwa tsada a Najeriya, watau Maitama dake Abuja babu wutar lantarki
Ganin unguwar data fi kowace Unguwa tsada a Abuja inda Ministoci da Sanatoci ke zaune, Watau Maitama babu wutar lantarki lamarin ya dauki hankula sosai.
Da yawa sun bayyana hakan da cewa, Abin Kunyane.
https://twitter.com/i/status/2014952389225112049








