Kalli Bidiyon ganawar Sowore da Sheikh Abduljabbar a yayin da ya kai masa ziyara gidan yari
Dan fafutuka kuma mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya kaiwa malamin Darika da aka kulle, Sheikh Abduljabbar ziyara a gidan yari.
Ya bayyana hukuncin da akawa Abduljabbar da cewa na siyasa ne inda yace suna neman a sakeshi da gaggawa.
https://twitter.com/sowore/status/1995207003224916376?t=OTsHwaONPUnNogBggvxQBQ&s=19








