Kalli Bidiyon: Nasan Kaina shiyasa na daina daukar Mace a matsayin sakatariya>>Inji Fasto Adeboye
Malamin Kirista Pastor Adeboye ya bayyana cewa, ya daina daukar mace a matsayin sakatariya.
Yace dalili kuwa shine lokacin kamin ya samu shiriya, yasan wanene shi.
Yace wani lokacin yakan kai har karfe 3 na dare yana aiki, kaga kuwa idan ya dauki sakatariya mace akwai matsala.
https://twitter.com/AsakyGRN/status/1998672355854283193?t=1W093tp_qXTx61yt_IlCug&s=19







