Wata Sabuwa: Matar nan me fina-finan Alfasha da aka gani tare da Sanata Adams Oshiomhole tace zata saki Bidiyon ta tare da Adams Oshiomhole suna holewa
Wannan matar da aka gani tare da Sanata Adams Oshiomhole yana shafa mata kafa tace zata saki Bidiyon su tare suna aikata Alfasha.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta.
https://twitter.com/i/status/2019813236703658194
Hakan na zuwane bayan da Sanata Adams Oshiomhole yace Bidiyon da aka ganshi yana mulmula mata kafa AI ne.
Saidai ita tace ba AI bane Bidiyon da gaske sun hadu ita da sanata Adams Oshiomhole.








