Friday, October 30
Shadow
Kalli Bidiyon: Matashiya da ake cewa kwaila ta nuna Qirjinta inda tace daga yau kar wanda ya sake ce mata kwaila ita cikakkiyar macece

Kalli Bidiyon: Matashiya da ake cewa kwaila ta nuna Qirjinta inda tace daga yau kar wanda ya sake ce mata kwaila ita cikakkiyar macece

Duk Labarai
Wannan wata matashiyace da ake yawan damu da cewa Kwaila a Tiktok, Saidai tace dalilin shine a zaune take yin Bidiyo. Ta tashi tsaye inda ta nuna Qirjinta tace gashinan ita cikakkiyar macece kada wanda ya sake ce mata kwaila. https://www.tiktok.com/@big.grill.backup/video/7687965911155887361?_r=1&_t=ZN-99wV23b3Mes
Kalli Bidiyon: Na gaji da zaman Kasar Saudiyya, wallahi na kabari ya fini jin dadi musamman idan yayi aikin Alheri>>Inji ‘Yar Arewa me suna Dahara Ibrahim dake aikatau a Saudiyya

Kalli Bidiyon: Na gaji da zaman Kasar Saudiyya, wallahi na kabari ya fini jin dadi musamman idan yayi aikin Alheri>>Inji ‘Yar Arewa me suna Dahara Ibrahim dake aikatau a Saudiyya

Duk Labarai
Wannan wata 'yar Arewa ce me suna Dahara Ibrahim dake aikatau a kasar Saudiyya, tace zaman Saudiyya babu dadi. Tace wallahi gara na kabari, musamman idan ya aikata Alheri. Tace tana kewar Najeriya matuka inda tace ta yi kuka kamar ranta zai fita. Danna nan dan kallon Bidiyon ta
An yi tiyatar Farko da Mutum mutumi a Najeriya

An yi tiyatar Farko da Mutum mutumi a Najeriya

Duk Labarai
A karin Farko, Likita yayi amfani da mutum mutumi wajan gudanar da aiki akan marar lafiya ba tare da Likitan na cikin asibitin ba a Najeriya Likitan yayi aikin Koda ne yayin da yake zaune a jihar Ogun, shi kuma Marar lafiyar na Asibiti a Abuja. Wannan ne karin farko da aka yi amfani da irin wannan fasahar a Najeriya. https://twitter.com/tvcnewsng/status/2101977957648548185
Gwamnan Jihar Naija yace ba zai biya diyyar rayukan masu hakar ma’adanai 37 ba

Gwamnan Jihar Naija yace ba zai biya diyyar rayukan masu hakar ma’adanai 37 ba

Duk Labarai
Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya bayyana cewa ba zai biya diyyar masu hakar ma'adanai 37 da suka rasa rayukansu ba. Yace ba hakkin Gwamnatin jiha ne ta biya diyyar ba. Yace masu hakar ma'adanan sun rasu ne a hannun Gwamnatin tarayya dan haka itace zata biya diyyar rayukan. Rahotanni sun bayyana cewa, Iyayen masu hakar ma'adanan da suka rasa rayukansu, sun nemi Gwamnatin ta biyasu diyyar rayukan 'ya'yansu.
Kalli Bidiyon: Ibrahim Nura Khalid yanawa mahaifinsa, Sheikh Nura Khalid Hidima

Kalli Bidiyon: Ibrahim Nura Khalid yanawa mahaifinsa, Sheikh Nura Khalid Hidima

Duk Labarai
Ibrahim Nura Khalid da a wajan Sheikh Nura Khalid wanda ya bar Musulunci ya koma Kirista amma a yanzu ya dawo Musulunci kenan. An ganshi yana yiwa Mahaifinsa Hidima a wani Bidiyo daya watsu a kafafen sadarwa. An ganshi yana gyarawa mahaifinsa takalmi bayan da ya fito daga Masallaci. https://www.tiktok.com/@ibrahim_k_nuru/video/7687745159907298568?_r=1&_t=ZN-99ubploI0rz