Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani Mahaifi dake aikin hakar ma’adanai ya tara kudi ya saiwa ‘ya’yansa Talabijin(TV) da suka dade suna son ya sai musu
Wannan wani mahaifine da ke aiki a wajan hakan ma'adanai da ya tara kudi ya saiwa 'ya'yansa Talabijin(TV) da suka dade auna son ya sai musu.
A nan ya sai musu talabijin dinne, kuma yanda suka saki baki suna kallo shine ya dauki Bidiyonsu ya watsawa Duniya.
Da yawa sun jinjina masa.
https://twitter.com/i/status/2026424085127823521








