Friday, December 5
Shadow
Da Duminsa: An sake dàukè wàsù ‘yàn Màtà 13 à Arèwà

Da Duminsa: An sake dàukè wàsù ‘yàn Màtà 13 à Arèwà

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa, an sake yin garkuwa da wasu 'yan mata 13 a Arewa. Lamarin ya farune a garin Mussa dake karamar hukumar Askira Uba a jihar Borno. Kakakin majalisar jihar, Rt. Hon. Abdullahi Askira ya tabbatar da faruwar lamarin. Yace daya daga cikin 'yan matan da aka sace ta kubuta kuma an mayar da ita hannun iyayenta. Ya kara da cewa, 'yan matan na tsakanin shekaru 15 zuwa 20 ne inda yace har yanzu 12 na hannun 'yan Bindigar.
Kalli Bidiyon: Abinda Gfresh yake baya cikin hayyacinsa>>Inji Na hannun Daman Gfresh din Mistin Bestie

Kalli Bidiyon: Abinda Gfresh yake baya cikin hayyacinsa>>Inji Na hannun Daman Gfresh din Mistin Bestie

Duk Labarai
Na hannun damar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin, Watau Mustin Bestie ya bayyana cewa, abinda Gfresh din yake baya cikin hayyacinsa. Ya bayyana cewa, tabbas Gfresh Al-amin ya saki matarsa. A baya dai Hutudole ya kawo muku rahoton cewa, Gfresh ya saki matarsa inda ta tabbatar da hakan har take cewa Allah ya bata miji na gari. Mistin Bestie yace Gfresh na da laifi amma matarsa, Maryam ta fishi laifi tunda ta kasa Danne zuciyarta kan abinda tasan halinsa ne. https://www.tiktok.com/@mistinbestiebackup/video/7575851424400149767?_t=ZS-91dy1K7YLyL&_r=1
Kalli Bidiyon yanda Gfresh Al-amin ya koma gidansa ya tarar matarsa ta rufe mai gida, Yace Tana ta babatun wai Ta auri dan Bariki, Yace tunda ya aureta bai taba kwana a waje ba

Kalli Bidiyon yanda Gfresh Al-amin ya koma gidansa ya tarar matarsa ta rufe mai gida, Yace Tana ta babatun wai Ta auri dan Bariki, Yace tunda ya aureta bai taba kwana a waje ba

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin Ya bayyana yanda ya koma gida ya tarar da matarsa ta kulle masa gida ta tafi Kano. Yace tana can tana cewa, wai Allah ya bata miji na gari to menene na kulle mai gida? Ya bayyana cewa, Tana ta cewa wai ta auri dan Bariki, yace kusan shekara guda kenan da suka yi aure amma bai taba kwana a waje ba. Gfresh ya bayyana cewa, Kada ta sake dawowa gidansa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7575924475753975048?_t=ZS-91dwV9iq9LN&_r=1
Ko kun kamani Babana bai damu dani ba saboda bai san iya yawan ‘ya’yansa ba>>Matashiya ta gayawa Tshàgyèràn Dhàjì yayin da take shirin yin tafiya daga Damaturu zuwa Zamfara

Ko kun kamani Babana bai damu dani ba saboda bai san iya yawan ‘ya’yansa ba>>Matashiya ta gayawa Tshàgyèràn Dhàjì yayin da take shirin yin tafiya daga Damaturu zuwa Zamfara

Duk Labarai
Wata matashiya dake shirin yin tafiya daga Damaturu zuwa Zamfara ta bayyana cewa, 'yan Bindiga ko sun dauketa su sani ba'a damu da ita a gidansu ba. Ta bayyana cewa babansu bai san iya yawan 'ya'yansa ba hakanan itace ta 13 a wajan mahaifiyarsu. Tace dan haka idan suka dauketa suka ce a biyasu kudi babu wanda zai biyasu. Kalaman nata sun dauki hankula sosai. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1992535225037885846?t=-ARjwSdRQM0CRmWUOYHTUg&s=19
An dakatar da dan Bautar Kasa bayan da ya bayyana cewa Zai Aikata Alfasha da dalibai mata saboda ya gansu da Manyan Nòwnùwà da Manyan Màzàunàì a Jihar Kaduna

An dakatar da dan Bautar Kasa bayan da ya bayyana cewa Zai Aikata Alfasha da dalibai mata saboda ya gansu da Manyan Nòwnùwà da Manyan Màzàunàì a Jihar Kaduna

Duk Labarai
Dan bautar kasa, Oyaje Daniel dake aiki a makarantar Judeen International School, Annex Section, Mando dake jihar Kaduna, ya bayyana a shafinsa na Facebook cewa, zai Aikata alfasha da 'yan mata 'yan makaranta saboda ya gansu da manyan Nonuwa da manyan mazaunai. Saidai wannan sakon nasa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda tuni aka daukeshi daga makarantar da yake bautar kasar. Sannan kuma an tuhumeshi aka kuma mayar dashi ya ci gaba da bautar kasarsa a hedikwatar bautar kasa ta jihar Kaduna. Saidai Rahotannin sun ce ya nuna nadama sosai kan abinda ya faru kuma ya nemi Afuwa. An kafa wani kwamiti da zai yi bincike kan lamarin.
Da Duminsa: Dalibai 50 wadanda aka yi Ghàrkùwà dasu a jihar Naija sun tsere daga hannun Tshàgyèràn Dhàjì >>Inji Kungiyar Kiristoci ta CAN

Da Duminsa: Dalibai 50 wadanda aka yi Ghàrkùwà dasu a jihar Naija sun tsere daga hannun Tshàgyèràn Dhàjì >>Inji Kungiyar Kiristoci ta CAN

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Naija na cewa akalla Dalibai 50 daga cikin wadanda aka sace daga makarantar St. Mary sun tsere daga hannun 'yan Bindigar da suka sacesu. Shugaban kungiyar CAN ta jihar Naija, Bulus Dauwa Yohanna ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi, yace Daliban sun kubuta ne ranar Juma'a zuwa Asabar kuma an sadasu da iyayensu.
Hukumar Kula da jami’o’in Najeriya, NUC tace wadanda aka baiwa Digirin Girmamawa irin wadda aka baiwa Rarara su daina Amfani da sunan “Dr.” A jikin sunansu

Hukumar Kula da jami’o’in Najeriya, NUC tace wadanda aka baiwa Digirin Girmamawa irin wadda aka baiwa Rarara su daina Amfani da sunan “Dr.” A jikin sunansu

Duk Labarai
Hukumar kula da jami'o'in Najeriya NUC ta gargadi masu Digirin girmamawa ta Doctorate da cewa su daina amfani da "Dr." A gaban sunansu. Hukumar tace wadanda suka yi karatun PhD ne kadai ke da ikon amfani da "Dr." A gaban sunansu. Shugaban hukumar ta NUC, Prof. Abdullahi Ribadu ne ya bayyana haka a wajan kaddamar da wani bincike da aka gudanar akan bayar da Digirin Doctorate na girmamawa da jami'o'i ke yi. Ya bayyana cewa akwai damuwa kan yanda ake amfani da Digirin Doctorate na girmamawa ta hanyar da bata kamata ba
Da Nine Shugaban kasa da Tuni na goyi bayan Trump ya kawo Khari Najeriya>>Inji Peter Obi

Da Nine Shugaban kasa da Tuni na goyi bayan Trump ya kawo Khari Najeriya>>Inji Peter Obi

Duk Labarai
Dan takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya bayyana cewa, da shine shugaban kasa a yanzu da tuni ya baiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump damar kawo Khari Najeriya. Ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi dakan shugabanci. https://www.youtube.com/watch?v=8hsf2Ufy31c Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana aniyar kawo Khari Najeriya dan kawar da wadanda ya kira 'yan ta'adda masu yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi. Lamarin ya jawo takaddama inda gwamnatin Najeriya tace ba gaskiya bane ba'a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.
Kalli Bidiyon inda wasu ke cewa ashe Raba Gardama Dan Iyskane? Bayan da aka ga ya mikawa Abokiyar aikinsa, Maryam Shu’aib hannu su gaisa amma taki yadda

Kalli Bidiyon inda wasu ke cewa ashe Raba Gardama Dan Iyskane? Bayan da aka ga ya mikawa Abokiyar aikinsa, Maryam Shu’aib hannu su gaisa amma taki yadda

Duk Labarai
Wani Bidiyo Tauraron fina-finan Hausa, Raba Gardama ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta. An ganshi a wajan tarone tare da abokan aikisa, Amal Umar da kuma Maryam Shuaib. Ya mikawa Maryam hannu dan su gaisa amma sai ta dukar da kanta kasa, ta ki yadda. Wasu sun rika cewa, Ashe Raba Gardama Dan iskane da dai magangani masu kama da hakan. Inda wasu kuma suka ce Maryam ta ki bashi hannune saboda a idon Duniyane. https://www.tiktok.com/@turakees.shot/video/7575680532667796757?_t=ZS-91dPZQalphI&_r=1