Sunday, December 21
Shadow
Kalli Bidiyon: Yanda Fasto ta Làqàdàwà wani da ta zarga da yi mata sàtà a Choci dùqàn kawo Wùqà

Kalli Bidiyon: Yanda Fasto ta Làqàdàwà wani da ta zarga da yi mata sàtà a Choci dùqàn kawo Wùqà

Duk Labarai
Wannan wata Fastuwace data kama wani data ke zargin yana mata sata a cocinta. An ga yanda ta tara matasa suna dukan wanda suke zargi. Tace tana taimakon sa har ma dansa kyauta yake karatu a makarantarta amma yake mata sata. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1998633946901536801?t=-pTmanvIRuNqTzMTgfzIyg&s=19 Da yawa dai sun ce dukan yayi yawa.
Kalli Bidiyon: An kama Fasto da ya je Otal ya boye, yayi Karyar an yi Ghàrkùwà dashi inda ya nemi masu zuwa cocinsa su hada kudin Fhànsà Naira Miliyan 3

Kalli Bidiyon: An kama Fasto da ya je Otal ya boye, yayi Karyar an yi Ghàrkùwà dashi inda ya nemi masu zuwa cocinsa su hada kudin Fhànsà Naira Miliyan 3

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Ekiti na cewa, hukumar 'yansandan jihar sun kama wani Fasto me suna Adegoke Adewuyi wanda ya kama otal ya biye yayi karyar wai an yi garkuwa dashi. Faston ya hada baki da wasu inda ya nemi mabiyansa su hada Naira Miliyan 3 a matsayin kudin fansa dan a karboshi. Saidai dubunsu ta cika inda aka kamasu su duka. https://twitter.com/iambabangida_/status/1998391295065170428?t=yxXlmh_4feOMRZXkKjee7g&s=19

Kalli Bidiyon: Bataliyar sojoji guda ce ke bin Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu suna bashi kariya, Sam hakan bai dace ba>>Inji Farfesa Wole Soyinka

Duk Labarai
Farfesa Wole Soyinka ya yi suka ga yanda ake baiwa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu tsaro da sojoji masu yawa. Yace yawan sojojin dake baiwa dan shugaban kasar tsaro sun isa su dakile yunkurin juyin mulki a kasar Benin Republic, yace da Shugaba Tinubu kawai Seyi ya kira yace ya je da sojojin da suke bashi kariya su hana juyin mulki a kasar Benin Republic ba sai ya tura sojoji ba. Yace ya taba zuwa otal ya hadu da dan shugaban kasar yaga sojojin da suke bashi kariya inda yace sun yi yawa. Yace dan shugaban kasa bai kamata ana bashi irin wannan sojoji ba. https://twitter.com/thecableng/status/1998540596202405961?t=90G7BcQacMBEmbv-vP44og&s=19
Kalli Bidiyon wani Mùmmùn Khàrì da Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno suka kàiwà sojojin Najeriya

Kalli Bidiyon wani Mùmmùn Khàrì da Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno suka kàiwà sojojin Najeriya

Duk Labarai
Kungiyar masu ikirarin Jìhàdì ta ÌŚWÀP sun wallafa wani Bidiyo wanda suka ce sun kaiwa wani sansanin sojojin Najeriya dake Mairari, jihar Borno hari ne. Kungiyar ta wallafa Bidiyon inda aka ga mayakanta nata kabbara suna harbe-harbe. A karshen Bidiyon an ga yanda suka wallafa motar sojojin da wasu makamai da suka kwace daga hannun sojojin https://twitter.com/NigeriaStories/status/1998521916097966272?t=xeNNKCDspuRFYAkECDzBqQ&s=19 Zuwa yanzu dai Hukumomin soji na Najeriya basu ce koma ba kan lamarin.
A karshe dai kasar Burkina Faso ta sako sojojin Najeriya 11 da take rike dasu bayan da jirginsu yayiwa kasar Kutse

A karshe dai kasar Burkina Faso ta sako sojojin Najeriya 11 da take rike dasu bayan da jirginsu yayiwa kasar Kutse

Duk Labarai
Rahotanni daga kasar Burkina Faso na cewa, kasar ta saki sojojin Najeriya 11 da take rike dasu bisa zargin jirgin saman da suke ciki ya shiga sararin samaniyar kasar ba tare da izini ba. An saki sojojin Najeriyar ne ranar Talata. A baya dai sojojin dake mulkin kasar ta Burkina Faso sun ce jirgin sojin Najeriya me lamba C-130 ya shiga sararin samaniyar kasarsu ba tare da izini ba. Saidai hukumomin sojin sama na Najeriya sun ce jirgin ya samu tangarda ne shiyasa yayi saukar gaggawa a kasar ta Burkina Faso.
Juyin Mulki ba zai taba yiyuwa ba a Najeriya inji Maj-Gen. Enenche (rtd)

Juyin Mulki ba zai taba yiyuwa ba a Najeriya inji Maj-Gen. Enenche (rtd)

Duk Labarai
Tsohon sojan Najeriya, Maj-Gen. Enenche (rtd) ya bayyana cewa, Juyin Mulki ba zai taba yiyuwa a Najeriya ba, yace dalili kuwa shine sojojin yanzu basu da zuciyaryi. Yace an rika an basu horo akan rashin yin juyin mulkin. Yace shiyasa ma shi idan yaji ana cewa wai za'a yi juyin mulki hankalinsa baya tashi dan yasan babu abinda zai faru. Ya bayyana hakane a tashar Channels TV a wata hira da aka yi dashi.
Ba gayyar sodi tasa na aika sojoji kasar Benin Republic ba, rokona suka yi>>Fadar Shugaba Tinubu

Ba gayyar sodi tasa na aika sojoji kasar Benin Republic ba, rokona suka yi>>Fadar Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Fadar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa, ba haka kawai gayyar sodi tasa shugaban kasar ya aika da sojoji kasar Benin Republic ba. Yace kasar ta Benin Republic ce ta bukaci hakan. Ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Bayo Onanuga. Hakan na zuwane jim kadan bayan da shugaban ya aikawa majalisar Dattijai bukatar aikawa da sojoji kasar Benin Republic inda kuma suka amince.