Wednesday, January 14
Shadow
Da Duminsa: Kasar Amurka tace ta fas kawo Khàrì Najeriya inda tace ta fahimci abinda ke faruwa a Najeriya kuma bai fi karfin jami’an tsaron kasar ba

Da Duminsa: Kasar Amurka tace ta fas kawo Khàrì Najeriya inda tace ta fahimci abinda ke faruwa a Najeriya kuma bai fi karfin jami’an tsaron kasar ba

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Amurka tace ta janye matakin soji da take son dauka akan Najeriya bisa zargin Kisan Kiristoci. Tace a yanzu bayan ta fahimci yanda abin yake ta gane abune da za'a iya warwareshi ta hanyar diplomasiyya. Amurkar ta canja matsayine bayan ganawar 'yan majalisar kasar, Bill Huizenga da Reps. Michael Baumgartner, Keith Self, da Jefferson Shreve, babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Malam Nuhu Ribadu. Tace ta fahimci akwai banbancin rikicin dake faruwa a Arewa maso gabas da Arewa maso tsakiya. Tace amma zata ci gaba da aiki da Najeriya wajan ganin lamuran tsaro sun inganta.
Kalli Bidiyo da Duminsa: Bayan Daurin aure, Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Kinal da Angonta sun saki zazzafan Bidiyo suna Rùngùmar juna

Kalli Bidiyo da Duminsa: Bayan Daurin aure, Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Kinal da Angonta sun saki zazzafan Bidiyo suna Rùngùmar juna

Duk Labarai
An ga wani sabon Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Kinal da Angonta suna rungumar juna wanda matar Rarara, Aishatulhumaira ta wallafa da yammacin yau. Hakan na zuwane bayan da aka daura aurensu. Da yawa sun yi ta sam barka kan lamarin. https://www.tiktok.com/@aishatulhumairah/video/7586772365858573579?_t=ZS-92RZuiHFtyL&_r=1
Babbar Matsalar Buhari itace yasan da baragirbin Gwamnatinsa amma ya kasa ciresu, ni kaina sai da aka so fitar dani daga Villa amma ba kiya>>A’isha Buhari

Babbar Matsalar Buhari itace yasan da baragirbin Gwamnatinsa amma ya kasa ciresu, ni kaina sai da aka so fitar dani daga Villa amma ba kiya>>A’isha Buhari

Duk Labarai
Matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta bayyana cewa, an so a fitar da ita daga fadar shugaban kasa lokacin mijinta na mulki amma taki yadda. Tace wani jami'in tsaro ya ce mata ya kamata ta koma Daura da zama saboda suna son yin wani bincike idan an kammala sai ta dawo. Saidai tace amma taki amincewa da hakan. A'isha Kuma a cikin Littafin tarihin Rayuwar Buhari da aka rubuta tace babbar matsalar mijin nata yasan bara gurbi a gwamnatinsa amma yaki ciresu daga mukaminsu. Tace tana fatan Shugaba Tinubu ba zai tafka irin kuskuren da mijin nata a tafka ba.
Amurka ta baiwa Najeriya tallafin Dala Biliyan 2 a inganta kiwon Lafiya, amma tace afi baiwa Kiristoci muhimmanci

Amurka ta baiwa Najeriya tallafin Dala Biliyan 2 a inganta kiwon Lafiya, amma tace afi baiwa Kiristoci muhimmanci

Duk Labarai
Amurka ta rattaɓa hannu kan wata yarjejeniya ta haɗin gwiwa a fannin inganta kiwon lafiya lafiya mai ɗorewa na tsawon shekaru biyar da Najeriya, wadda ta kai kimanin dala biliyan 5.1, don inganta tsarin lafiyar ƙasa karkashin tsarin Amurka na samar da lafiya ga al'ummar duniya ta America First Global Health Strategy. A karkashin wannan yarjejeniyar, Amurka za ta bayar da tallafi na dala biliyan 2.1, yayin da Najeriya za ta zuba dala biliyan 3.0 a kiwon lafiya a cikin shekaru biyar. Saidai kasar Amurka tace a fi baiwa Kiristoci muhimmanci wajan bayar da kiwon lafiyar. Wannan shi ne mafi girman haɗin gwiwa da kowace ƙasa ta yi tun lokacin da aka kaddamar da tsarin. Yarjejeniyar za ta ƙarfafa tsarin kiwon lafiya na Najeriya, ta ceci rayuka, kuma ta ƙara ƙarfafa haɗin kai tsakanin ...
Kalli Bidiyon: Haba A’isha Buhari to ai ke da irin wannan halin naki, ko me aka cewa Buhari zaki mai ai dole ya yadda>>Inji Malam

Kalli Bidiyon: Haba A’isha Buhari to ai ke da irin wannan halin naki, ko me aka cewa Buhari zaki mai ai dole ya yadda>>Inji Malam

Duk Labarai
Malam ya bayyanawa Hajiya A'isha Buhari, matar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa, da irin wannan halin nata, dole ko me aka cewa Buhari zata mai ya yadda. Yace An yi shuwagabannin kasashe da yawa a baya amma babu wanda iyalansa suka fito suka masa irin wannan tonin Asirin sai su. Yace kuma har Musulunci ma ta ciwa mutumci wadannan kalaman da ta yi. Malam yace gaskiya hakan sam bai dace ba. Kalli Bidiyon malam anan https://www.tiktok.com/@abdulnassergarba/video/7586606310364417336?_t=ZS-92R3b6LgZA9&_r=1
Wallahi na dauka matar tsohon shugaban kasa, Mace ta gari ce, Ashe ‘yar Tàshà ce irin su Murja Kunya? Inji Maryam Gombe

Wallahi na dauka matar tsohon shugaban kasa, Mace ta gari ce, Ashe ‘yar Tàshà ce irin su Murja Kunya? Inji Maryam Gombe

Duk Labarai
Me amfani da shafin Tiktok, Maryam Gombe ta bayyana cewa tasha matar tsohon shugaban kasa Mara'atussaliha ce, ace 'yar tasha ce irin su Murja Kunya da Me Bakin Kiss. Tace to ai gara ma Murja Kunya da me bakin Kiss su basuwa iyayensu tonon silili ba. Tace sai da suka gama amfana da Gwamnatinsa suka yi amfani da sunansa suka tara kudi shine yanzu zasu fito bayan bashi da rai suna masa tonon silili? Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@mgombe55/video/7586645397578304788?_t=ZS-92R28vzb0td&_r=1
Da Duminsa: Kwanaki kadan bayan da ya saka Najeriya cikin kasashen daya haramtawa shiga Amurka, Shugaba Donald Trump ya kuma ce Jakadan Amurka a Najeriya ya koma gida

Da Duminsa: Kwanaki kadan bayan da ya saka Najeriya cikin kasashen daya haramtawa shiga Amurka, Shugaba Donald Trump ya kuma ce Jakadan Amurka a Najeriya ya koma gida

Duk Labarai
Shugaban Amurka, Donald Trump ya kira jakadan Amurka a Najeriya, Richard Mills da cewa ya koma gida. Ba Najeriya ne kadai ba, hadda ma kasashen Burundi, Cameroon, Côte d’Ivoire, Senegal, and Uganda, among those removed. Other regions affected include the Asia-Pacific, Europe, the Middle East, South Asia, da the Western Hemisphere duk Amurkar tace jakadun ta dake wadannan kasashe duk su koma gida. Hakan a cewar kasar Amurka tsari ne na Gwamnati da aka saba yi a kowace gwamnati dake mulki.
Kalli Bidiyon: Anata cece-kuce saboda ganin Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu jami’an gwamnati sun tsaya a gefen jirgi suna gaisheshi, kamar dai yanda akewa shugaban kasa da Gwamnoni

Kalli Bidiyon: Anata cece-kuce saboda ganin Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu jami’an gwamnati sun tsaya a gefen jirgi suna gaisheshi, kamar dai yanda akewa shugaban kasa da Gwamnoni

Duk Labarai
An zargi cewa, jami'an gwamnati sun tsaya a gefen jirgin saman dan shugaban kasa, Seyi Tinubu suna gaisheshi kamar dai ya da akewa shugaban kasa da Gwamnoni. Da yawa dai sai Allah wadai suke da lamarin inda da yawa suka ce hakan bai dace ba. Shugaban kasa da Gwamnoni ne kadai ya kamata a yiwa irin wannan karamci. https://twitter.com/dammiedammie35/status/2003065810227769586?t=-3Hdod803zA6Td6RG34Gyw&s=19
Kalli Bidiyo: Wata mata da ciwon Dajin Nònò ya kamata, har aka yànqèshì, data shafa Hankicin da na yiwa addu’a, wani nonon ya sake fitowa>>Inji Fasto Enoch Adeboye

Kalli Bidiyo: Wata mata da ciwon Dajin Nònò ya kamata, har aka yànqèshì, data shafa Hankicin da na yiwa addu’a, wani nonon ya sake fitowa>>Inji Fasto Enoch Adeboye

Duk Labarai
Malamin Kirista, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa, wata mata da cutar dajin mama ta kamata, har aka yanke maman. Ta yi amfani da hankicin da yawa addu'a ta shafa a kirjinta kuma wani nonon ya sakw fitowa. https://twitter.com/dammiedammie35/status/2003011956324614517?s=19