Hotuna: Shugaban kasa Bola Tinubu tare da dalibai a kasar Saint Lucia inda yake ziyara
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da dalibai a kasar Saint Lucia inda yaje ziyarar aiki.
Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.
Shugaba Tinubu ya bayyanawa daliban cewa, Ilimi shine babban makaminsu inda ya horesu da da'a da kuma karfin gwiwa.








