Kalli Bidiyon: Duk me zargina akan wani abu ya tafi Kotu>>Inji Bello Matawalle
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya kalubalanci masu zarginsa da hannu akan matsalar tsaro da su tafi kotu.
Ministan ya bayyana hakane a wata hira da DLC Hausa ta yi dashi inda yace zargin fatar baki idan ba kotu ce ta tabbatar dashi ba na banza ne.
https://twitter.com/musa_kiliya/status/2000138006477390209?t=eIrjOzHaGqxsDCh9gUKqIg&s=19
Zarge-zarge dai sun yi yawa akan Ministan inda da yawa suke kiran da ya sauka daga mukamin nasa.








