Kalli Bidiyon Indomie 2 da Tumatur din Leda da ake rabawa masu zabe a jihar Ekiti
A yayin da ake shirin gudanar da zabe a jihar Ekiti, an ga mutanen jihar 'yan siyasa na raba musu kayan amfani dan jawo hankalinsu su zabesu.
A daya daga cikin wadanda aka baiwa kayan, ya nuna abinda aka bashi inda aka ga Indomie guda 2 da kuma Tumatur na Leda.
https://twitter.com/i/status/2067540293906268378







