Kalli Bidiyon: Wani katon Kifi da ya fito bakin gaba a kasar Congo ya dauki hankula
Wani katon Kifi a kasar Congo da ya fito bakin gabar ruwa ya dauki hankula sosai.
Jama'a sun taru a bakin gabar suna kallon ikon Allah.
Bidiyon Kifin ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.
https://www.tiktok.com/@jonathangovo/video/7657924678391958791?_r=1&_t=ZS-97kPaizgyVY








