Saboda shiga Siyasa, Wasun mu an saka musu rana wasu na da samari amma duk sun rabu damu, dan haka muke kiran ‘yan majalisar da mukawa yakin neman zabe su zo su auremu>>Inji Wannan matar
Wata matashiya ta fito tana bayyana cewa, shiga siyasa da suka yi yasa ana musu kallon 'yan iska.
Tace wasunsu an saka musu ranar aure, wasu kuma suna da masoya amma dalilin shiga siyasa sun maneman nasu sun fasa.
Tace dan haka suke kira ga 'yan majalisar tarayya da sukawa yakin neman zabe su zo au auresu.
https://www.tiktok.com/@hon_abbaji/video/7658382161736764692?_r=1&_t=ZS-97lOp7cKfeD








