Kalli Bidiyon: Yanda Rikici ya barke tsakanin Dan Arewa dake da shago a Lagos da ‘yan iskan gari saboda ya hanasu bashi
Wannan wani dan Arewa ne dake da shago a Lagos da rikici ya barke tsakaninsa da wasu 'yan iskan gari saboda ya hanasu bashi.
A Bidiyon an ga suna ta sa insa a tsakaninsu suka bugar masa kofar shago.
https://twitter.com/yabaleftonline/status/2105179586380079185








