Monday, June 29
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau

Duk Labarai
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati ta yau, 8 ga watan Yuni shekarar 2026 ta kamane akan naira ₦1,357.26 akan kowace dala. A kasuwar bayan fage kuwa, farashin saye shine ₦1,388 yayin da ake sayarwa akan Naira ₦1,398 akan kowace dala a kasuwannin chanjin na garuruwan Kano, Abuja, da Lagos.
Kalli Bidiyon: Yanda aka ga dan Gwamnan Anambra, yana kwarmwasa irin ta mata yana cewa shi me kyaune dole maza su rikice idan suka ganshi

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga dan Gwamnan Anambra, yana kwarmwasa irin ta mata yana cewa shi me kyaune dole maza su rikice idan suka ganshi

Duk Labarai
Dan Gwamnan Jihar Anambra, Charles Soludo ya sake bayyana a kafafen sada zumunta inda yake kwarkwasa yana cewa shi me kyau ne. Yace dole saboda kyansa idan maza suka ganshi su rikicce. A baya dai rahotanni sun bayyana cewa dan Gwamnan dan Lúwadi ne wanda yanzu haka yake karatu a kasashen turai. https://twitter.com/i/status/2063697166497943576
Allah Sarki: A karshe Dai Gorgeous tace ta tuba, ta daina zuwa Short-Time hotel, tace kuma yanzu mahaddacin Al’qurani take nema ya aureta

Allah Sarki: A karshe Dai Gorgeous tace ta tuba, ta daina zuwa Short-Time hotel, tace kuma yanzu mahaddacin Al’qurani take nema ya aureta

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok da Hukumar Hisbah ke nema ruwa a Jallo, watau Gorgeous ta bayyana cewa, ta tuba da zuwa Hotal ShortTime. Tace an mata nasiha cewa akwai mutuwa kuma akwai tsufa kuma ta dauka, dan haka ta daina duk abubuwan da take yi marasa kyau. Tace tana neman mahaddacin al'Qur'ani ya aureta. https://www.tiktok.com/@gorgeous_ghurl/video/7648799734534180104?_r=1&_t=ZS-9724TG1FUuo
Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da wata Budurwa ta gwada Saurayinta akan ya bata Naira Dubu dari(100,000)

Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da wata Budurwa ta gwada Saurayinta akan ya bata Naira Dubu dari(100,000)

Duk Labarai
Wata Budurwa ta gwada Saurayinta inda ta nemi ya bata Naira dubu 100. Yace mata bari ya je kasuwa amma ta hanashi inda tace masa anan take take son kudin. Dalilin haka yasa anan take ya tura mata kudi . A karshe tace gwadashi take yi taga ko yana sonta da gaske. Da yawa dai sun ce ba zasu iya cin wannan jarabawar ba. https://twitter.com/i/status/2063566160650477699
Yayin da Hisbah ke nemanta ruwa a jallo saboda yawon bariki, an sake hango Gorgeous a Otal

Yayin da Hisbah ke nemanta ruwa a jallo saboda yawon bariki, an sake hango Gorgeous a Otal

Duk Labarai
Gorgeous wadda Hisbah ke nemanta ruwa a jallo, an hangota a otal. Itace da kanta ta wallafa Bidiyon a shafinta na Tiktok inda da yawa ke ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi. A baya dai Hisbah sun ce suna nemanta kuma duk wanda ya bayyana inda take zai sau tukwicin Naira dubu dari biyar. https://www.tiktok.com/@gorgeous_ghurl/video/7648631535481982216?_r=1&_t=ZS-971ShId3iy4