An samu gidan mai na farko a Abuja wanda babu masu sayar da man mutum ne da kansa zai shiga gidan man ya saka katinsa na ATM kuma ya matsawa kansa
https://twitter.com/abazwhyllzz/status/2102315621585457657
Rahotanni sun bayyana cewa, Kotu ta tsayar da ranar 26 ga watan Oktoba dan yanke hukuncin zargin tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu kutse.
An hangi Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a zaman kotun.
Daya daga cikin abinda ya dauki hankula shine hannun Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da aka gani da faci watau alamar rashin lafiya.
https://twitter.com/Bashir_GS/status/2102328937497923855
Rahotanni sun ce mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima har yanzu bai koma gidan da gwamnati ta gina masa ba na Naira Biliyan 22
Rahotanni na jaridar Leadership yace Ma'aikatar Babban birnin tarayya Abuja, FCTA tuni ta kammala ginin gidan ta kuma mikawa Gwamnatin tarayya shi, kuma Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar dashi.
Saidai har yanzu mataimakin shugaban kasar bai koma ciki da zama ba.
Har yanzu Kashim Shettima na zaune a cikin fadar shugaban kasa.
Rahoton yace ana zargin matsalar tsaro ce ta jawo hakan.
Sannan akwai wasu zarge-zarge a kafafen sada zumunta dake cewa rashin komawar Kashim Shettima sabon gidan nasa, ya komane ya tarar an dasa Kyamarorin leken Asiri dalili kenan da yasa ya fita daga gidan
Saidai rahotan yace maganar gaskiya Kashim Shettima...
Wannan wata baiwar Allah ce data dauki Hankula saboda ta iya yaruka 8.
Daga cikin yarukan data iya akwai
1-english2-french3-arabic (average)4-Tamachek (average)5-Timbuktu Songhay koyrachinne6-Gao Songhay koyraboro-senni7-Songhay Zarma8-Hausa
https://twitter.com/oumarou_rahim/status/2101040778604622094
Wannan wata matashiyace da ake yawan damu da cewa Kwaila a Tiktok, Saidai tace dalilin shine a zaune take yin Bidiyo.
Ta tashi tsaye inda ta nuna Qirjinta tace gashinan ita cikakkiyar macece kada wanda ya sake ce mata kwaila.
https://www.tiktok.com/@big.grill.backup/video/7687965911155887361?_r=1&_t=ZN-99wV23b3Mes
Wannan wata 'yar Arewa ce me suna Dahara Ibrahim dake aikatau a kasar Saudiyya, tace zaman Saudiyya babu dadi.
Tace wallahi gara na kabari, musamman idan ya aikata Alheri.
Tace tana kewar Najeriya matuka inda tace ta yi kuka kamar ranta zai fita.
Danna nan dan kallon Bidiyon ta
A karin Farko, Likita yayi amfani da mutum mutumi wajan gudanar da aiki akan marar lafiya ba tare da Likitan na cikin asibitin ba a Najeriya
Likitan yayi aikin Koda ne yayin da yake zaune a jihar Ogun, shi kuma Marar lafiyar na Asibiti a Abuja.
Wannan ne karin farko da aka yi amfani da irin wannan fasahar a Najeriya.
https://twitter.com/tvcnewsng/status/2101977957648548185
Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya bayyana cewa ba zai biya diyyar masu hakar ma'adanai 37 da suka rasa rayukansu ba.
Yace ba hakkin Gwamnatin jiha ne ta biya diyyar ba.
Yace masu hakar ma'adanan sun rasu ne a hannun Gwamnatin tarayya dan haka itace zata biya diyyar rayukan.
Rahotanni sun bayyana cewa, Iyayen masu hakar ma'adanan da suka rasa rayukansu, sun nemi Gwamnatin ta biyasu diyyar rayukan 'ya'yansu.
Wannan wata matace data bayyana cewa ta dauki Keke Napep shata inda aka fara ruwan sama sai suka tsaya su fake.
Tace me Keke Napep din ya dauki tsumma yana goge-goge inda kuma taga Zarmalulunsa ya mike.
https://twitter.com/DAMIADENUGA/status/2101969300990971920
Alhaji Adamu Kazaure Wanda yawa Gwamnan jihar Naija Zhaghin kare dangi ya bayyana cewa labarin da ake yadawa wai DSS sun kamashi ba gaskiya bane.
Ya bayyana hakan a wani sabon Bidiyon da ya wallafa inda yace kuma ba zai daina Gwagwarmaya ba.
https://twitter.com/Gassol0001/status/2101970630832767288