Monday, June 29
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare da ya gaisa da wata mata har ta Sùmbàcèshi da ya jawo cece-kuce

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare da ya gaisa da wata mata har ta Sùmbàcèshi da ya jawo cece-kuce

Duk Labarai
Wani Bidiyo gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare tare da wata mata da suka gaisa har ta sumbaceshi ya dauki hankula sosai. A Bidiyon an ga matar rike da hannunsa yayin da take sanye da wata doguwar riga. Wasu dai sun rika cewa, wannan ka iya jawo masa matsala shi da matarsa. Danna nan dan Kallon Bidiyon. Danna nan dan kallon Bidiyon
Kalli Bidiyon: Matata ta sussurfawa Mahaifiyata Zhaghi dan haka na tsani aure>>Inji Gfresh Al-amin

Kalli Bidiyon: Matata ta sussurfawa Mahaifiyata Zhaghi dan haka na tsani aure>>Inji Gfresh Al-amin

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Matarsa ta zazzagi mahaifiyarsa da kuma Sadiya Haruna. Yace saboda rikicin da yake yi da matarsa ko Sallar Idi bai samu zuwa ba. Yace dan haka ya tsani aure kuma auren ba zai yi ba ya fasa. Ya ce ya tafi Kano ya bar mata gidan da yake zaune a Abuja. Inda yace yanzu ma kasar zai bari. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7644680199245958418?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7644680199245958418&source=h5_m&timestamp=1779920315&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=clien...
Tshàgyèràn Dhàjì sun shiga wani kauye a Owo dake jihar Ondo saidai bacci ya kwasheshu bayan da suka taka wani Tsubbu da aka musu a garin

Tshàgyèràn Dhàjì sun shiga wani kauye a Owo dake jihar Ondo saidai bacci ya kwasheshu bayan da suka taka wani Tsubbu da aka musu a garin

Duk Labarai
Rahotanni daga Owo, Jihar Ondo na cewa, Tshàgyèràn Dhàjì sun buge da bacci bayan taka wani sihiri da shugaban mafarautan kauyen ya musu. Bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta ya nuna Tshàgyèràn Dhàjìn kwance ana musu Bidiyo ga makamansu a gefensu. Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki. https://twitter.com/i/status/2058328056633471227
Kalli Bidiyon: Na Shiga Yawon Bariki ne bayan da mahaifana suka rasu, ‘yan Uwan Mahaifana suka kasa rikeni>>Inji Wannan matashiyar

Kalli Bidiyon: Na Shiga Yawon Bariki ne bayan da mahaifana suka rasu, ‘yan Uwan Mahaifana suka kasa rikeni>>Inji Wannan matashiyar

Duk Labarai
Wannan matashiyar da tace ita yanda yawon Qaruwanci take ta bayyana cewa ta shiga wannan haline bayan da iyayen ta suka rasu. Tace kuma 'yan uwan mahaifanta da take wajansu, basu bata abinci da sauran abubuwan bukatar rayuwa. Tace dalili kenan data bai mahaifarta Kano, ta shiga Duniya yawon Bariki. https://twitter.com/i/status/2059152579527913507
Mahaifiyar dan tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai ta karyatashi bayan da yace sai da Uba Sani ya rika rokonsu babansa ya tsayar dashi takarar Gwamna

Mahaifiyar dan tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai ta karyatashi bayan da yace sai da Uba Sani ya rika rokonsu babansa ya tsayar dashi takarar Gwamna

Duk Labarai
A jiyane, Dan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, Gwamna Uba Sani ya rika bin matan mahaifinsa yana rokonsu gwiwoyi kasa kan su roki mahaifinsa ya tsayar dashi takarar Gwamna. Ya kara da cewa Gwamnan ya kuma rika bin na kusa da Mahaifinsa yana basu kudi dan suwa mahaifinsa magana ya tsayar dashi takarar. Yace hakanan har yayan mahaifinsa ma saida Uba sani ya rika bi yana roko dan a tsayar dashi takarar Gwamna. https://twitter.com/i/status/2058771249858310214 Saidai mahaifiyar Bashir, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai, ta karyatashi inda tace ba'a yi haka da ita ba. https://twitter.com/i/status/2058841164384444747
Kalli Bidiyon: Update din Babiana guda biyu ne, daya minti 6, daya sakan 30

Kalli Bidiyon: Update din Babiana guda biyu ne, daya minti 6, daya sakan 30

Duk Labarai
Bayan fitar Bidiyon Update na Tauraruwar Tiktok, Babiana wanda ya karade shafukan zumunta a kwanannan. Bidiyon guda Biyu ne, daya Mintuna 6, dayan kuma sakan 30. Saidai Sadiya Haruna tace Bidiyon na da yawa, sun fi 30 amma ta bayar da hakuri tace a daina sakinsu haka. Wasu dai na zargin Sadiya Haruna ce ta saki Bidiyon saboda rashin jituwar dake tsakaninta da Babiana. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7642368014502858001?_r=1&_t=ZS-96fnjjQaSrg