Kalli Bidiyon: Yanda wani ya sha na jaki bayan da ya shiga cikin kasuwa yake tallata Tinubu a Kano
Wannan wani matashi ne da rahotanni suka bayyana cewa, ya sha na jaki bayan da ya shiga cikin kasuwa a Kano yana tallata Shugaba Tinubu.
An ga yanda matasa suka masa rubdugu inda daga karshe dai tserewa yayi.
Da yawa dai sun rika masa Allah kara
https://twitter.com/i/status/2058639028107329546








